Yau Za’a Cigaba da Sauraron Shari’ar El-zazzaky da Matarsa

0
Yau Za'a Cigaba da Sauraron Shari'ar El-zazzaky da Matarsa A yau, 18 ga watan Nuwamba ne za a cigaba da sauraron shari'ar El-Zakzaky da matarsa. Idan ba a manta ba, suna hannun hukuma tun watan Disamban 2015, bayan rikicin kungiyar da...

ALLAH ya yi wa Mahaifin Albani Zariya Rasuwa

0
ALLAH ya yi wa Mahaifin Albani Zariya Rasuwa Inna lil Laahi wa inna ilaiHi Raaji'un! Allah ya yiwa mahaifin marigayi Sheikh Auwal Albany Zariya rasuwa, Sheik Dr Isa Ali Ibrahim, ya bayyana. Dr Isa, wanda shine ministan sadarwa, ya bayyana hakan...

Jam’iyyar PDP ta Kudu ta Fusata

0
Jam'iyyar PDP ta Kudu ta Fusata NWC ta ruguza duk shugabannin Jam’iyyar PDP da ke jihar Ebonyi. Shugabannin rikon kwarya na PDP a Kudu sun rasa mukamansu. Jam’iyyar adawar ta yi wannan ne bayan Dave Umahi ya tafi APC Sauyin-shekar gwamna David...

Wani Gwamna ya Fadi Dalilin Barin Gwamnan Ebonyi Daga PDP

0
Wani Gwamna ya Fadi Dalilin Barin Gwamnan Ebonyi Daga PDP Gwamna Nyesom Wike ya yi wa Dave Umahi raddi bayan ya fice daga PDP. Wike ya ce dama alamu sun nuna Gwamnan na Ebonyi zai shiga tafiyar APC. A cewar Wike, Gwamna...

ASUU ta Saki Muhimmin Sako ga Dalibai, Iyaye da Malamanta

0
ASUU ta Saki Muhimmin Sako ga Dalibai, Iyaye da Malamanta Kada ku sa ran komawarmu makarantu, nan kusa, cewar ASUU ga dalibai da iyayensu, sannan malamai su nemi wata halastacciyar hanyar samun kudi. Shugaban kungiyar, na yankin Abuja, ya sanar da...

Saudiyya ta yi wa ɗaliban Najeriya Bushara

0
Saudiyya ta yi wa ɗaliban Najeriya Bushara Daliban Najeriya 424 zasu amfana da kyautar guraben karatu a jami'o'in Saudiyya daban-daban. Kasar Benin ita ma zata samu makamancin gurbin karatun guda 150 kyauta daga Saudiyya. Ofishin jakadancin Saudiyya ya yaba da irin kyakkyawar...

Shekau Yayi Sabon Bidiyo Akan Sojoji

0
Shekau Yayi Sabon Bidiyo Akan Sojoji Shugaban kungiyar Boko Haram, Abubakar Shekau, ya fitar da sabon bidiyo mai tsawon minti talatin. A cikin sabon faifan bidiyon, Shekau ya zolayi rundunar soji tare da sanar da cewar ba zasu iya kama shi...

Buhari ya Gargadi Majalisar Tsaro

0
Buhari ya Gargadi Majalisar Tsaro Shugaba Buhari ya shiga ganawar sirri da majalisar tsaron tarayya. Ministan harkokin yan sanda, Muhammad Dingyadi, ya laburtawa manema labarai abinda suka tattauna Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana cewa ba zai sake bari zanga-zanga irin ta...

CNG: Shugabannin da ke Mulki a Kasar Nan Sun Gaza Kawo Gyera

0
CNG: Shugabannin da ke Mulki a Kasar Nan Sun Gaza Kawo Gyera Kungiyar CNG ta yi kaca-kaca da shugabannin da ke mulki a kasar nan. CNG ta ce Gwamnonin jihohi da Gwamnatin Tarayya sun gaza kawo gyara. Wannan shi ne ra’ayin wasu...

Wani Babban Tsohon Soja ya Shigar da Karar Buratai da Wasu Manyan Sojoji

0
Wani Babban Tsohon Soja ya Shigar da Karar Buratai da Wasu Manyan Sojoji Birgediya Janar Abubakar Sa'ad (mai ritaya) ya shigar da karar ilahirin rundunar soji a gaban kotun ma'aikata. Tsohon sojan ya shigar da karar rundunar soji da jagorinta bayan...