Mazauna Zabarmari: sojoji Za’a Ba wa Laifin Kisan Manoman Shinkafa
Mazauna Zabarmari: sojoji Za'a Ba wa Laifin Kisan Manoman Shinkafa
Wani mazaunin Zabarmari ya magantu game da lamarin da ke kewaye da harin da Boko Haram suka kai kauyen.
Abubakar Salihu ya ce rundunar soji za a daurawa laifi kan al’amarin...
Yadda Aka Kirkiri Kungiyar Boko Haram – David Hundeyin
Yadda Aka Kirkiri Kungiyar Boko Haram - David Hundeyin
Wani dan jaridan Najeriya, David Hundeyin ya fallasa sabubban Boko Haram a Najeriya.
A cewarsa, tun bayan ya kammala bincike ya daina tausayin wadanda 'yan Boko Haram suke cutarwa.
A cewarsa, 'yan siyasan...
APC: Dalilin Hukunta Hilliard Eta
APC: Dalilin Hukunta Hilliard Eta
Hilliard Eta ya kai karar Jam’iyyar APC kotu a kan tsige Adams Oshiomhole.
Eta ya na kalubalantar matakin da aka dauka na yin waje da majalisar NWC.
Jam’iyyar APC ta ce za ta binciki zargin da ake...
2015:Buhari ya Dauki Alwashin Tabbatar da Tsaro da Kare Rayuka
2015:Buhari ya Dauki Alwashin Tabbatar da Tsaro da Kare Rayuka
Ayyukan ta'addanci na kungiyar Boko Haram sun fara bayyana ne tun cikin shekarar 2009 a jihar Borno.
Har yanzu, bayan fiye da shekaru 10, kungiyar Boko Haram ba ta daina kai...
CNG: ‘Yan Arewa Karmu Dogara da Gwamnati da Sojoji
CNG: 'Yan Arewa Karmu Dogara da Gwamnati da Sojoji
Wasu kungiyoyin arewa sun bukaci al’umman yankin a kan su tashi tsaye don ba kansu kariya a yayinda lamarin tsaro ke kara tabarbarewa.
Kungiyoyin sun bayyana cewa daga yanzu al’umman yankin ba...
Ya Kamata Ayi Bincike Akan Yanda Boko Haram Ta ke Samun Makamai – Donald...
Ya Kamata Ayi Bincike Akan Yanda Boko Haram Ta ke Samun Makamai - Donald Duke
Donald Duke ya shawarci gwamnatin Najeriya a kan ta dauki matakan da ya kamata yayinda kasar ke fuskantar matsaloli na tsaro.
Tsohon gwamnan na jihar Cross...
Jam’iyyar APC ta Sanar da Ranar Taron NEC
Jam'iyyar APC ta Sanar da Ranar Taron NEC
Kakakin jam'iyyar APC, Yekini Nabena ya sanar da dage taron APC NEC.
Kamar yadda aka sanar a baya, za a yi taron ne a ranar 5 ga watan Disamba.
An mayar 8 ga watan...
Nas ta Roki Buhari ya Sallami Shugaban Tsaro
Nas ta Roki Buhari ya Sallami Shugaban Tsaro
NAS ta bukaci shugaban kasa Buhari da ya sauke shugabannin tsaro kuma ya maye gurbinsu da sabbabi masu jini a jika.
Sannan ta bukaci gwamnatin tarayya da ta nemi taimakon kawayenta da ke...
Dakta Mohammed Junaid ya Caccaki Buhari da Jam’iyar APC
Dakta Mohammed Junaid ya Caccaki Buhari da Jam'iyar APC
Batun kisan manoma 43, da mayakan kungiyar Boko Haram suka yanka, ya tayar da hankulan jama'a.
Jama'a da dama, musamman 'yan arewa, sun mamaye dandalin sada zumunta da alhinin kisan manoman.
Dattijo Dakta...
Ana Wata ga Wata: Direba ya Kara Dako Wanda ya Taba Garkuwa da Shi
Ana Wata ga Wata: Direba ya Kara Dako Wanda ya Taba Garkuwa da Shi
Direba ya gane wanda ya taba garkuwa da shi daga cikin fasinjojin sa a tashar Kwannawa da ke jihar Sokoto.
Direban wanda aka yi garkuwa da shi...