Gwamnoni 36: Kisan Manoma 43 ya Nuna Gazawar Tsaron Kasa
Gwamnoni 36: Kisan Manoma 43 ya Nuna Gazawar Tsaron Kasa
Kungiyar gwamnonin Najeriya ta kwatanta kisan monoma 43 na kauyen Zabarmari a matsayin zalunci.
Sun fadi hakan ne ta bakin shugabansu, inda suka ce harin ya nuna gazawar tsaron kasar gaba...
Gwamnatin Kano Tayi Sabon Naɗe a CARS da SRCOE
Gwamnatin Kano Tayi Sabon Naɗe a CARS da SRCOE
Gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya yi muhimman nade. nade a gwamnatin jihar Kano.
Daga cikin nade-naden da Ganduje ya yi akwai nadin shugaban makarantar CARS da SRCOE.
Ganduje ya bukaci...
Yadda Rayuwa ta sauyawa Wani Tsohon Dan Siyasa
Yadda Rayuwa ta sauyawa Wani Tsohon Dan Siyasa
Wani tsohon mutum wanda aka gan shi yana tura amalanke na abincin dabbobinsa ya ce tsohon kansila ne shi.
Anibaba ya ce a lokacin mulkin Babangida, N500 ne albashinsa duk da N444 suke...
Wata Majiya: Dalilin Kashe Manoman Shinkafa
Wata Majiya: Dalilin Kashe Manoman Shinkafa
Majiya ta bayyana dalilin da yasa mayakan kungiyar Boko Haram suka yi wa manoma yankan rago a garin Zabarmari da ke jihar Borno.
An tattaro cewa mazauna kauyen sun kama daya daga cikin yan ta'addan...
Yadda ‘Yan Bindiga Suka Kashe Malamin Jami’a – Dr Karl Kwaghger
Yadda 'Yan Bindiga Suka Kashe Malamin Jami'a - Dr Karl Kwaghger
Jami’an tsaro sun tsinci gawar wani Malami a Jami’ar aikin gona, Makurdi.
An iske Dr. Karl Kwaghger jina-jina a hanya bayan an yanka makwogoronsa.
Zuwa yanzu babu wanda ya san wadanda...
Mazauna Zabarmari: sojoji Za’a Ba wa Laifin Kisan Manoman Shinkafa
Mazauna Zabarmari: sojoji Za'a Ba wa Laifin Kisan Manoman Shinkafa
Wani mazaunin Zabarmari ya magantu game da lamarin da ke kewaye da harin da Boko Haram suka kai kauyen.
Abubakar Salihu ya ce rundunar soji za a daurawa laifi kan al’amarin...
Yadda Aka Kirkiri Kungiyar Boko Haram – David Hundeyin
Yadda Aka Kirkiri Kungiyar Boko Haram - David Hundeyin
Wani dan jaridan Najeriya, David Hundeyin ya fallasa sabubban Boko Haram a Najeriya.
A cewarsa, tun bayan ya kammala bincike ya daina tausayin wadanda 'yan Boko Haram suke cutarwa.
A cewarsa, 'yan siyasan...
APC: Dalilin Hukunta Hilliard Eta
APC: Dalilin Hukunta Hilliard Eta
Hilliard Eta ya kai karar Jam’iyyar APC kotu a kan tsige Adams Oshiomhole.
Eta ya na kalubalantar matakin da aka dauka na yin waje da majalisar NWC.
Jam’iyyar APC ta ce za ta binciki zargin da ake...
2015:Buhari ya Dauki Alwashin Tabbatar da Tsaro da Kare Rayuka
2015:Buhari ya Dauki Alwashin Tabbatar da Tsaro da Kare Rayuka
Ayyukan ta'addanci na kungiyar Boko Haram sun fara bayyana ne tun cikin shekarar 2009 a jihar Borno.
Har yanzu, bayan fiye da shekaru 10, kungiyar Boko Haram ba ta daina kai...
CNG: ‘Yan Arewa Karmu Dogara da Gwamnati da Sojoji
CNG: 'Yan Arewa Karmu Dogara da Gwamnati da Sojoji
Wasu kungiyoyin arewa sun bukaci al’umman yankin a kan su tashi tsaye don ba kansu kariya a yayinda lamarin tsaro ke kara tabarbarewa.
Kungiyoyin sun bayyana cewa daga yanzu al’umman yankin ba...