Dalilin da Yasa Ban je Gaban Kotu ba – Abdulrasheed Maina
Dalilin da Yasa Ban je Gaban Kotu ba - Abdulrasheed Maina
Abdulrasheed Maina yayi magana da wani gidan rediyo daga inda ya ke kwance.
Tsohon jami’in gwamnatin yace jinya ta hana shi fitowa yayin da ake ta nemansa.
Ya zargi EFCC da...
Jahar Niger: Dalilin Rage Kudin Ma’aikata
Jahar Niger: Dalilin Rage Kudin Ma'aikata
A ranar Laraba ne kafafen yada labarai suka sanar da cewa gwanatin jihar Neja ta zabge albashin ma'aikata da kaso 50.
A cikin wani jawabi da kwamshinan yada labari na jihar ya fitar, ya bayyana...
Maguɗin Zaɓe da Tuggu Aka yi Min – Trump
Maguɗin Zaɓe da Tuggu Aka yi Min - Trump
Duk da ofishin shugaban kasa ya fara barinsa, har yanzu shugaba Donald Trump ya ki saduda cewa an kayar da shi a zabe.
Trump ya kekasa kasa, ya yi mirisisi, tare da...
Ana Fuskantar wani ya na yi a Najeriya – Sa’ad Abubakar
Ana Fuskantar wani ya na yi a Najeriya - Sa'ad Abubakar
Sultan na Sakkwato, Alhaji Abubakar Sa'ad III, ya koka a kan mawuyacin halin da kasar ke ciki a yanzu.
Sarkin Musulmin ya bayyana cewa tsadar albasa kadai da ake fama...
Ranar da Kotu zata Bada Belin Ndume
Ranar da Kotu zata Bada Belin Ndume
Alkalin babbar kotun tarayya ta Abuja, Okon Abang ya tsayar da ranar Juma'a don yanke hukunci kan bukatar belin Ndume.
Abang dai ya tsare Ndume a gidan maza tun ranar Litinin bayan ya kasa...
Hukumar Sojoji ta Karama Wani Sanannan Marigayin Soja
Hukumar Sojoji ta Karama Wani Sanannan Marigayin Soja
Bayan watanni biyu a rashinsa, hukumar Sojin Najeriya ta karrama Jarumi Kanal Bako.
Kanal Bako ya rasa rayuwarsa ne a faggen fama a Arewa maso gabas.
Gwamnan jihar Borno ya yi alhinin mutuwar Kana;...
AFAN: Muna Rokon Shugaba Buhari da Kar a Bude Boda
AFAN: Muna Rokon Shugaba Buhari da Kar a Bude Boda
Ministar Kudi ta ce sun baiwa shugaba Buhari shawara ya bude iyakokin Najeriya.
An rufe iyakokin ne tun watan Agustam 2019 don hana shigo da kayayyaki.
Manoman Najeriya sun nuna mabanbancin ra'ayi...
Shugaban Bankin AFDB ya yi Magana Akan Yakubu Gowon
Shugaban Bankin AFDB ya yi Magana Akan Yakubu Gowon
Shuganan bankin AfDB Akinwumi Adesina ya kare Yakubu Gowon kan zargin da wani dan majalisar dokokin Birtaniya yayi a kansa.
Dan majalisar ya zargi tsohon shugaban kasar a mulkin soja da sace...
Rashin Tsaro Ya ci Tura – Sarkin Musulmai
Rashin Tsaro Ya ci Tura - Sarkin Musulmai
Mai alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Sa'ad Abubakar II, ya yi Alla-wadai da lamarin tsaro ya tabarbare a Arewacin Najeriya, inda yace yan bindiga na cin karansu ba babbaka.
Sarkin Musulmi wanda shine shugaban...
Yakubu Gowon ya Karyata Maganar da Aka Fada Akansa
Yakubu Gowon ya Karyata Maganar da Aka Fada Akansa
Gowon ya mayar da martani ga dan majalisar dokokin Birtaniya wanda ya zarge shi da sace rabin kudin CBN a 1975.
Tsohon shugaban kasar a mulkin soja ya karyata zargin, inda ya...