Amurka: Trump ya ki Amincewa da Nasarar Biden

0
Amurka: Trump ya ki Amincewa da Nasarar Biden Shugaban Amurka Donald Trump ya ce bai amince da nasarar da ake ganin abokin hammayarsa Joe Biden ya samu ba. Trump ya ce ba kafafen watsa labarai ne ke sanar da wanda ya...

Amurka: Joe Biden ya Lashe Zaɓen

0
Amurka: Joe Biden ya Lashe Zaɓen Ɗan takarar Jam'iyyar Democrat a zaɓen Amurka Joe Biden ya lashe zaɓen Amurka inda a halin yanzu ya samu kur'iu 273, abokin karawarsa kuma Donald Trump na da 214.

IGP ya Bada Umarnin Gudanar da Bincike Akan ‘Yar Wasan Dirama #Rahma Sadau

0
IGP ya Bada Umarnin Gudanar da Bincike Akan 'Yar Wasan Dirama #Rahma Sadau Duk da bidiyo da hirar da tayi, ana tsoron kalaman batanci da hotunan Rahada Sadau ya haifar ka iya haddasa fitina. Tsoron haka IGP Adamu ya bada umurnin...

IGP ya Janye ‘Yan Sandan Dake Kare Wasu Manyan Attajirai da Wasu Manyan ‘Yan...

0
IGP ya Janye 'Yan Sandan Dake Kare Wasu Manyan Attajirai da Wasu Manyan 'Yan Siyasa A karo na biyu cikin yan makonni, IGP Adamu ya aikewa kwamishanoni da kwamandoji sakon kar a kwana. Tun bayan rikicin EndSARS, an bukaci a janye...

Shugaban kasar Iran: Koda Trump ya Sauka Manufar mu Bazata Sauya ba Aka Amurka

0
Shugaban kasar Iran: Koda Trump ya Sauka Manufar mu Bazata Sauya ba Aka Amurka Shugaba kasar Iran, Hassan Rouhani, a ranar Asabar ya ce yana kyautata zaton cewa yanzu yakamata duk wanda zai zama sabon shugaban kasan Amurka ya san...

Rashidi Ladoja ya Mayarwa da Tsoho Shugaban Kasa Obasanjo Martani

0
Rashidi Ladoja ya Mayarwa da Tsoho Shugaban Kasa Obasanjo Martani Tsohon gwamnan jihar Oyo, Rashidi Ladoja ya yi wa tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo martani kan jawabin da ya yi game da tsige shi a 2005. Obasanjo a ranar Alhamis 5...

Najeriya: Wasu Sabbin Mutane Sun Kamu da Cutar Korona

0
Najeriya: Wasu Sabbin Mutane Sun Kamu da Cutar Korona Maimakon samun sauki, daruruwan yan Najeriya na sake kamuwa da cutar Korona. Gwamnatin tarayya na tsoron adadin masu kamuwa da cutar zai yi tashin gwauron zabi sakamakon zanga-zangar ENDSARS. Hukumar NCDC ta tsara...

Ali Kwara: Buhari ya yi Ta’aziyyar Rasuwar Jarumin

0
Ali Kwara: Buhari ya yi Ta'aziyyar Rasuwar Jarumin   Kwara ya rasu ne a Abuja bayan fama da jinya kamar yadda majiya daga iyalansa suka sanar. Shugaba Buhari ya mika ta'aziya ga gwamnati da al'ummar Bauchi inda ya yi addu'ar Allah saka...

Legas: Wata Tankar Man Fetur ta Kama da Wuta

0
Legas: Wata Tankar Man Fetur ta Kama da Wuta Wata babban mota na dakon man fetur ta yi gobara a babban titin Legas zuwa Ibadan. Lamarin ya faru ne misalin ƙarfe ɗaya na daren ranar Asabar 7 ga watan Nuwamban 2020. Ba...

Wani Magidanci Ya Gano Matarsa Tana Neman Maza

0
Wani Magidanci Ya Gano Matarsa Tana Neman Maza Wani mutum mai suna Mlekeleli Masondo ya bayyana yadda ya gano matarsa tana ha'intarsa. A cewarsa, yayi amfani da sunan bogi, inda suka yi ta soyayya da matarsa a tunaninta wani ne daban. Ya...