Gaba Dayan Najeriya a Hannun Arewa ta Tsakiya Take – Bukola Sarki
Gaba Dayan Najeriya a Hannun Arewa ta Tsakiya Take - Bukola Sarki
Najeriya gaba dayanta ta dogara ne da arewa ta tsakiya, cewar Dr Bukola Saraki.
Ya ce matsawar yankin ya bunkasa, Najeriya ta bunkasa, saboda tarin ma'adanan da ke yankin.
Saraki...
Wasu Manyan Mutanen PDP sun Hadu da Fushi Jam’iyyar
Wasu Manyan Mutanen PDP sun Hadu da Fushi Jam'iyyar
A jihar Ebonyi, an dakatar da wasu mutane 24 daga Jam’iyyar PDP.
Daga cikinsu har da tsohon Gwamna - Sanata a yanzu, Sam Egwu.
Shugabannin PDP sun zargi ‘ya ‘yan na su da...
Manyan ‘Yan Sandan da Akai Garkuwa Dasu Sun Samu ‘Yanci
Manyan 'Yan Sandan da Akai Garkuwa Dasu Sun Samu 'Yanci
A cikin makon nan ne aka samu labarin cewa 'yan bindiga sun sace wasu manyan jami'an 'yan sanda a tsakanin Katsina zuwa Asabar.
An samu labarin sace manyan jami'an ne ta...
An Tsinci Gawar Tsohon Shugaban NUPENG – Ebenezer Kalabo Amah
An Tsinci Gawar Tsohon Shugaban NUPENG - Ebenezer Kalabo Amah
Yan bindiga sun bi tsohon shugaban kungiyar NUPENG na jihar Rivers har gidansa sun sace shi.
An tsinci gawarsa a Peter Odili Road kwana guda bayan da masu garkuwar suka sace...
Sai na tabbatar da Adalci ga iyalan Wanda Dogarina ya Harbe – Gbajabiamila
Sai na tabbatar da Adalci ga iyalan Wanda Dogarina ya Harbe - Gbajabiamila
Femi Gbajabiamila, kakakin majalisar wakilai ya bayyana sunan jami'in tsaron da ya bindige wani magidanci a Abuja.
Gbajabiamila ya yi alkawarin ganin an tabbatar da adalci kan lamarin.
Ya...
2023: Ku Soke Sunan Duk Dan Majalisar da Bai Muku ba – Ahmad Lawan...
2023: Ku Soke Sunan Duk Dan Majalisar da Bai Muku ba - Ahmad Lawan Zuwa 'Yan Najeriya
Shugaban majalisar dattawa, Ahmad Lawan ya bukaci ’yan Najeriya da su yi waje da duk dan majalisar da bai yi musu ba a...
Daga Dukkan Alamu Kungiyar ASUU Zata Janye Yajin Aiki
Daga Dukkan Alamu Kungiyar ASUU Zata Janye Yajin Aiki
Daliban jami'a su fara shirye-shiryen komawa makaranta, da yiwuwa yajin aiki ya zo karshe.
Gwamnatin tarayya ta janye daga matsayarta na tilastawa malaman jami'a amfani da manhajar IPPIS.
Bayan haka an yiwa malaman...
Gwamnatin Tarayya za ta yi wa CONUA Rajista – Chris Ngige
Gwamnatin Tarayya za ta yi wa CONUA Rajista - Chris Ngige
Gwamnatin Tarayya ta yi zama da tawagar kungiyar CONUA a garin Abuja.
Ministan kwadago, Chris Ngige, ya nuna gwamnati za ta yi wa CONUA rajista.
CONUA ta na kokarin kishiyantar kungiyar...
Femi Gbajabiamila: Dogarin Shi ya Harbi Wani Mai Siyar da Jarida
Femi Gbajabiamila: Dogarin Shi ya Harbi Wani Mai Siyar da Jarida
Kuma dai, wani dan sanda ya bindige dan kasuwa cikin kure.
Kaakin majalisar wakilai, wanda dogarinsa ya aikata kisan ya bayyana alhininsa.
Wani jami'in dan sanda dake gadin kakakin majalisar wakilai,...
Jose Mourinhi Ya Fadi Sabon Inkiyar sa
Jose Mourinhi Ya Fadi Sabon Inkiyar sa
Mai kula da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Tottenham, Jose Mourinho ya ce baya son tsohon laƙabinsa na 'Special One'.
Ya bayyana cewa daga yanzu yana son a rika masa inkiya da sabon laƙabin 'Experienced...





















