‘Yan Sanda Sun yi wa Wata Mata Taimakon Gaggawa

0
'Yan Sanda Sun yi wa Wata Mata Taimakon Gaggawa   'Yan sanda masu taimakon gaggawa sun bi wata mata har gida, inda suka mayar mata da jakarta. Jakar matar mai cike da makudan kudade da wayarta ta fadi daga kan babur ba...

Ya Zama Wajibi mu Magance Matsalolin Matasa – Gwamnonin Arewa

0
Ya Zama Wajibi mu Magance Matsalolin Matasa - Gwamnonin Arewa Gwamnonin jihohin arewa sun ce a shirye suke da su saurari matasan arewa. Shugaban gwamnonin, Simon Lalong ne ya fadi hakan a wani taro da suka yi a Kaduna. Gwamnan jihar Filaton...

ASUU: Mun Bankado Wasu Dukiyoyin AGF da Aka Boye

0
ASUU: Mun Bankado Wasu Dukiyoyin AGF da Aka Boye Kungiyar ASUU ta ce ta bankado wasu dukiyoyin AGF a boye a jihar Kano. Shugaban ASUU na yankin Bauchi, Lawan Abubakar ne ya bayyana haka. ASUU ta ce Ahmed Idris ya kashe biliyoyi...

ɗan Atiku Abubakar: Kotu ta Bada Umarin Kama

0
ɗan Atiku Abubakar: Kotu ta Bada Umarin Kama Wata babbar kotu a Abuja ta bada umarnin kama dan gidan tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar bisa bijerewa umarnin ta. Kotun dai ta bada umarnin da ya mika yayan sa uku a...

Shugaba Buhari ya Sanar da Karin Albashin Malamai

0
Shugaba Buhari ya Sanar da Karin Albashin Malamai A kwanakin baya ne shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya sanar da yi wa malaman makaranta karin albashi na musamman. Sai dai, gwamnatocin jihohi sun yi watsi da batun tare da sanar da cewa...

NNPC na Alfaharin Gano Arzikin Man Fetur

0
NNPC na Alfaharin Gano Arzikin Man Fetur Da yiwuwan Arewacin Najeriya ta wadatu da arzikin man fetur kamar kudu. Bayan watanni ana bincike, an gano arzikin mai a tafkin jihar Benue. Najeriya na haran ajiyar danyen mai akalla gangan milyan 40 domin...

Arewa Tayi Rashin Likitan Dabbobi na Farko

0
Arewa Tayi Rashin Likitan  Dabbobi na Farko Inna lillahi w ainna ilaihi raji'un. Arewacin Najeriya ta yi rashin wani babban farfesa cikin farfesoshinta na farko a tariti. Mai Martaba Etsu Nupe ya yi alhinin mutuwar Farfesa Shehu Jibrin Farfesan likitancin dabbobi na...

Gwamnatin Tarayya Zata Kara Zama Da Kungiyar ASUU Gobe

0
Gwamnatin Tarayya Zata Kara Zama Da Kungiyar ASUU Gobe A ranar Juma’a Malaman Jami’a za su koma zama da Gwamnatin Tarayya. Kungiyar ASUU ta shafe fiye da watanni takwas ta na yajin-aiki a Najeriya. Zuwa gobe da safe za aji yadda tattaunawar...

Za ka Ciza dan Yatsa Akan APC – PDP Zuwa Gwamnan Ebonyi

0
Za ka Ciza dan Yatsa Akan APC - PDP Zuwa Gwamnan Ebonyi Gwamna Umahi na jihar Ebonyi na son kujerar takarar shugabancin kasa a zaben 2023 in ji PDP. APC zata bashi kunya shi bai sani ba, a cewar wani jigon...

An Kara Daga Shari’ar El-Zazzaky Zuwa 2021

0
An Kara Daga Shari'ar El-Zazzaky Zuwa 2021 A ranar Laraba ne babbar kotun jihar Kaduna ta sake zama domin sauraron shari'ar Shugaban ƙungiyar Shi'a, Sheik Ibrahim El-Zakzaky, da matarsa, Zeenat. Bayan sauraron shaida daga wasu manyan sojoji guda biyu; Janaral da...