ASUU: A Shirye Muke mu Koma Bakin Aikin Mu

0
ASUU: A Shirye Muke mu Koma Bakin Aikin Mu ASUU ta ce za ta iya koma wa bakin aiki da zarar an biya su hakkokinsu. Wani shugaban kungiyar Malaman, Ade Adejumo ya bayyana haka dazu. Farfesan ya fadi abubuwan da su ka...

Ayatollah Khamenei: Sakamakon zaɓen Amurka “ba zai sauya manufofin Iran ba

0
Ayatollah Khamenei: Sakamakon zaɓen Amurka "ba zai sauya manufofin Iran ba Jagoran Iran Ayatollah Ali Khamenei, ya jaddada cewa sakamakon zaɓen Amurka 'ba zai sauya' manufofin Iran ba kan Amurka. "Manufarmu... a bayyane take. Sauyin wani ba zai sauya komi ba,"...

Kaduna: ‘Yan bindiga Sun Kashe Mata Mai Juna Biyu Sunyi Garkuwa da Mijinta

0
Kaduna: 'Yan bindiga Sun Kashe Mata Mai Juna Biyu Sunyi Garkuwa da Mijinta 'Yan bindiga da ake zargin masu garkuwa ne sun afka gida sun sace mata mai juna biyu da mijinta a Kaduna. Matar mai juna biyu ta mutu sakamakon...

Najeriya: Shugaban Kasar na Jagorantar Zaman Majalisar Zartarwa

0
Najeriya: Shugaban Kasar na Jagorantar Zaman Majalisar Zartarwa Shugaban Kasa Muhammadu Buhari na jagorantar taron majalisar zartarwa ta kasa. Taron na gudana ne a zauren majalisar da ke fadar shugaban kasa a yau Laraba, 4 ga watan Nuwamba. Mataimakin shugaban kasa, wasu...

Gwamnatin Kano na Kashe N4bn Kowacce Shekara Don Ciyar da ‘Yan Makaranta

0
Gwamnatin Kano na Kashe N4bn Kowacce Shekara Don Ciyar da 'Yan Makaranta Gwamnatin jihar Kano wacce Ganduje ke jagoranta ta ce tana kashe naira biliyan 4 duk shekara wurin ciyar da 'yan makarantun kwana. Kwamishinan ilimi, Sunusi Kiru ya sanar da...

Amurka: Mattacen ɗan Takara da Korona ta Kashe ya ci Zaben Majalisa a Kasar

0
Amurka: Mattacen ɗan Takara da Korona ta Kashe ya ci Zaben Majalisa a Kasar David Andhal, dan takarar jam'iyyar Republican ya rasu sakamakon cutar coronavirus a karshen watan Oktoban 2020. Jami'an zabe na North Dakota sun ce lokaci ya kure don...

Dalilan da Yasa Gwamnatin Tarayya Zata Ciyo Bashi Daga ƙasar Brazil

0
Dalilan da Yasa Gwamnatin Tarayya Zata Ciyo Bashi Daga ƙasar Brazil Ministr kudi, zaonab Ahmed, ta ce Najeriya ta nemi sabon basshin Dalar Amurka biliyan biyu daga kasar Brazil. Zainab ta ce gwamnatin tarayya za ta ciyo bashin kudaden ne domin...

FG: Za a Samu Hauhawar Wadanda Zasu Kamu da Cutar Korona a Karo na...

0
FG: Za a Samu Hauhawar Wadanda Zasu Kamu da Cutar Korona a Karo na Biyu Yawan masu korona a Najeriya zai karu sosai nan da makonni biyu masu zuwa. Babban sakataren gwamnatin tarayya, Boss Mustapha ne ya tabbatar da hakan a...

Gwamnatin Tarayya ta Ware N50b Domin a Rika Gwajin COVID-19 a Jahohin Kasar

0
Gwamnatin Tarayya ta Ware N50b Domin a Rika Gwajin COVID-19 a Jahohin Kasar Gwamnatin Tarayya ta hada-kai da Gwamnoni da nufin yakar Coronavirus. Kwamitin PTF ya ce zuwa yanzu sun ba Gwamnonin jihohi Naira biliyan 50   Sani Aliyu ya yi kira ga...

Lai Mohammed: Majalisa na Tuhumar sa a Kan N19m

0
Lai Mohammed: Majalisa na Tuhumar sa a Kan N19m Bayan Lai Mohammed ya gabatar da kasafin ma'aikatarsa na 2021 ne hukumar kididdiga ta fara yi masa tambayoyi na kure. Ta ce ya aka yi ta ga yayi amfani da naira miliyan...