Jaafar Jaafar ya amsa gayyatar majalisar dokokin jihar Kano kan badakalar Ganduje

0
Mawallafin jaridar Daily Nigerian Malam Jaafar Jaafar ya amsa gayyatar majalisar dokokin jihar Kano domin bayar da shaida akan bidiyon Gwamna Ganduje da ya wallafa yana karbar na goro daga hannun ‘Yan kwangila. Majalisar dokokin jihar Kano ta kafa kwamiti...

‘Yan bindiga sun yi garkuwa da wasu tagwaye a Zamfara

0
Rahotanni daga garin Daura a yankin karamar hukumar mulki ta Zurmi a jihar Zamfara na nuna cewar wasu ‘Yan bindiga sun yi garkuwa da wasu tagwaye mata a jihar. Bayanai sun nuna cewar an sace ‘Yan matan ne tare da...

Ganduje ya tanadi ‘yan daba 3000 dan su farwa Jaafar Jaafar

0
Gwamnatin jihar Kano karkashin Ganduje ya tanadi ‘Yan daba kimanin 3000 dan su farwa mawallafin wannan jarida ta Daily Nigerian Malam Jaafar Jaafar a yayin da aka shirya shiryen da ake yi na sauraren bahasin Jaafar Jaafar kan rahoton...

Dan Najeriya ya lashe gasar cin abinci mai mugun yaji a kasar Chana

0
Jaridar China Daily ta ruwaito wani dan Najeriya da bata bayyana sunansa ba a matsayin wanda ya lashe gasar cin abinci mai mugun yaji a kasar ta China. Ita dai wannan gasa mutane daga kasashe biyar ne suka shiga domin...

Kotu ta bada belin Fayose akan kudi Naira miliyan 50

0
Babbar kotun tarayya dake birnin Ikko a jihar Legas ta bayar da belin tsohon Gwamnan jihar Ekiti Ayodele Fayose akan kudi Naira miliyan 50. Haka kuma, kotun ta nemi Fayose ya gabatar da mutane biyu da suka mallaki gidaje a...