Shugabanni ba su da Rigar Kariya a Shari’ar Musulunci – Pantami
Shugabanni ba su da Rigar Kariya a Shari'ar Musulunci - Pantami
Tsohon ministan sadarwa a Najeriya, farfesa Isa Ali Pantami ya yi kira da a yi watsi da tsarin ba shugabanni rigar kariya.
Jaridar Daily Trust ta rawaito cewa Pantami ya...
An Kama Mutane 3 Bisa Zargin Kashe Mutane 18 a Afirka ta Kudu
An Kama Mutane 3 Bisa Zargin Kashe Mutane 18 a Afirka ta Kudu
Rundunar ƴansandan Afirka ta Kudu ta sanar da kama mutum uku bisa zarginsu da kashe wasu mutum 18 ƴanuwan juna a wani ƙauye bayan samamen da jami'anta...
Cutar Kwalera ta Kashe Mutane 350 a Najeriya
Cutar Kwalera ta Kashe Mutane 350 a Najeriya
Sama da mutum 350 ne cutar kwalera ta kashe a Najeriya a wata tara na farkon wannan shekara, wanda ke nuna ruɓamyar lamarin da kashi 239 idan aka kwatanta da ƙididdigar cutar...
Rundunar ƴansandar Rivers ta Janye Jami’anta Daga Sakatariyar ƙananan Hukumomin Jihar
Rundunar ƴansandar Rivers ta Janye Jami'anta Daga Sakatariyar ƙananan Hukumomin Jihar
Rundunar ƴan sandar jihar Rivers ta janye jami'anta daga dukkan sakatariyar ƙananan hukumomi 23 da ke jihar, hakan na zuwa ne bayan kammala zaɓen ƙananan hukumomin tare da rantsar...
Ba na Fargaba Kan Matakin da Tinubu Zai ɗauka Wajen Yin Garambawul a Gwamnatinsa...
Ba na Fargaba Kan Matakin da Tinubu Zai ɗauka Wajen Yin Garambawul a Gwamnatinsa - Musawa
Ministar fasaha da raya al'adu ta Najeriya, Hannatu Musawa, ta ce ba ta damu da batun shirin da shugaban ƙasar Bola Ahmed Tinubu ke...
Gwamnatin Najeriya ta Cire Haraji a Kan Iskar Gas da Man Dizil
Gwamnatin Najeriya ta Cire Haraji a Kan Iskar Gas da Man Dizil
Gwamnatin Najeriya ta sanar da cire harajin VAT a kan iskar gas da man dizil da sauran su.
Ministan kuɗi, Wale Edun ne ya bayyana hakan a lokacin da...
Fada ya Kaure Tsakanin ƙungiyoyin Ƴan Bindiga, Ƴan Ta’adda 20 Sun Mutu
Fada ya Kaure Tsakanin ƙungiyoyin Ƴan Bindiga, Ƴan Ta'adda 20 Sun Mutu
Katsina - Wasu ƙungiyoyin 'yan bindiga masu adawa da juna sun yi artabu a jihar Katsina, akalla ƴan ta'adda 20 sun baƙunci lahira.
Rahotanni sun nuna ƴan bindigar sun...
Ta’addanci: Lauyoyin Nnamdi Kanu sun Buƙaci Gwamnati ta Janye Zargin da Take Masa
Ta'addanci: Lauyoyin Nnamdi Kanu sun Buƙaci Gwamnati ta Janye Zargin da Take Masa
Lauyoyin Nnamdi Kanu, jagoran ƴan awaren Biyafara, sun buƙaci gwamnatin Najeriya ta janye zargin ta'addanci da ake masa, ko kuma a bayar da shi beli domin ya...
Hukuncin da Kotu ta Yanke wa Tsohon Ministan Sufurin Singapore Kan Karɓar Kyaututtuka
Hukuncin da Kotu ta Yanke wa Tsohon Ministan Sufurin Singapore Kan Karɓar Kyaututtuka
Kotu a Singapore ta yanke hukuncin ɗaurin shekara ɗaya ga tsohon ministan sufurin ƙasar Subramanian Iswaran bisa samunsa da laifin rashawa da yi wa shari'a karan-tsaye -...
Jami’an Tsaro Sun Kama yan Ta’adda a Abuja
Jami'an Tsaro Sun Kama yan Ta'adda a Abuja
FCT, Abuja - Jami'an rudunar yan sandan kasar nan ta bankado maboyar yan ta'adda a yankin Sauka, a hanyar tashar jirgin sama da ke Abuja.
Yan sandan sun yi nasarar kama wasu masu...