Mahaifiyar El-Rufai ta Rasu

0
Mahaifiyar El-Rufai ta Rasu   Mahaifiyar tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai mai suna Hajiya Umma El-rufai ta rasu. Ɗan tsohon gwamnan, Bello El-Rufai ne ya sanar da rasuwar a ranar Juma'a, inda ya rubuta a shafinsa na Facebook cewa, "Inna...

Mataimakin Gwamnan Kano ya yi Murabus Daga Mukaminsa

0
Mataimakin Gwamnan Kano ya yi Murabus Daga Mukaminsa   Mataimakin gwamnan Kano, Aminu Abdussalam ya yi murabus daga mukaminsa a yau Juma'a, 27 ga watan Maris, 2026. Kwankwasiyya ta bayyana cewa Aminu Gwarzo ya yi murabus ne bisa kishin kasa, da son...

Sheikh Kabara ya yi kira ga Babban Alƙalin Najeriya da ya Shiga Shari’arsa

0
Sheikh Kabara ya yi kira ga Babban Alƙalin Najeriya da ya Shiga Shari'arsa   Sheikh Abduljabbar Kabara ya yi kira ga babban alƙalin Najeriya da ya shiga lamarin shari'ar da yake da gwamnatin Kano. Malamin addinin musuluncin ya bayyana haka ne a...

Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta kama Matasa 21

0
Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta kama Matasa 21   Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta ce ta kama wasu matasa 21 a wani otel da ke yankin Kureken Sani a ƙaramar hukumar Kumbotso bisa zargin aikata abubuwan da suka saɓa...

Kano: Matar da ta Haifi ‘ya’ya 5 ta Rasu

0
Kano: Matar da ta Haifi 'ya'ya 5 ta Rasu   Hafsatu Yusuf, matar da Legit Hausa ta ruwaito ta haifi 'yan biyar a asibitin Murtala dake birnin Kano ta rasu sakamakon zubar jini. An gudanar da jana'izar marigayiyar a unguwar Hotoro yayin...

Kotu ta Bayar da Umarnin Kamo Shugaban PDP, Turaki

0
Kotu ta Bayar da Umarnin Kamo Shugaban PDP, Turaki   Kotu ta bayar da umarnin kamo Kabiru Turaki saboda kin bayyana a gabanta kan tuhumar bayar da bayanan karya ga yan sanda. Rundunar yan sanda na tuhumar shugaban jam'iyyar na PDP da...

An Ceto Jami’in Gwamnatin Jihar Kano Daga Hannun ‘Yan Ta’adda

0
An Ceto Jami'in Gwamnatin Jihar Kano Daga Hannun 'Yan Ta'adda   Jami’an tsaron farin kaya ta DSS sun ceto sakataren ƙaramar hukuma da wasu 'yan ta'adda suka sace daga gidansa a Kano. Hukumar ta samu nasarar kama matasa biyu daga cikin wadanda...

Ukraine ta kai wa Rasha Hari

0
Ukraine ta kai wa Rasha Hari   Wani hari da Ukraine ta kai ta amfani da jirgin mara matuƙi ya haddasa gobara a wata babbar tashar jiragen ruwa da ke Tekun Baltic a arewa maso yammacin Rasha. Gwamnan yankin Leningrad ya ce...

Mun kai wa Jirgin Yaƙin Amurka Hari – Rundunar Sojin Iran

0
Mun kai wa Jirgin Yaƙin Amurka Hari - Rundunar Sojin Iran   Rundunar sojin ruwan Iran ta bayyana a wata sanarwa cewa ta kai wa jirgin ruwan Amurka, mai ɗauke da ɗaruruwan jiragen yaƙi, USS Abraham Lincoln, hari ta amfani da...

Gwamnatin Iraq ta Gayyaci Manyan Jami’an Diflomasiyyar Iran da Amurka

0
Gwamnatin Iraq ta Gayyaci Manyan Jami’an Diflomasiyyar Iran da Amurka   Gwamnatin Iraq ta gayyaci manyan jami’an diflomasiyyar Iran da kuma Amurka bayan hare-haren da suka yi sanadin mutuwar mutane da kuma ƙara fargabar cewa ƙasar na iya shiga rikicin yaƙin...