Sabbin Wuraren da za mu kai wa hari a Iran da Lebanon – Isra’ila

0
Sabbin Wuraren da za mu kai wa hari a Iran da Lebanon - Isra'ila   Ministan tsaron Isra'ila, Isreal Katz ya ce shi da babban hafsan hafsoshin rundunar IDF, janar Eyal Zamir sun amince da sabbin wuraren da za a kai...

Iran ta kai Sabbin Hare-Hare da Makamai Masu Linzami kan Isra’ila

0
Iran ta kai Sabbin Hare-Hare da Makamai Masu Linzami kan Isra'ila   Iran ta kai wasu sabbin hare hare da makamai masu linzami da jirage marasa matuƙa kan Isra'ila da sansanonin sojojin Amurka da ke Kuwait da Jordan da Bahrain. Jirage marasa...

Amurka/Iran: Sharuɗɗan da Iran ta Gindaya Kan Kawo ƙarshen Yaƙin

0
Amurka/Iran: Sharuɗɗan da Iraq ta Gindaya Kan Kawo ƙarshen Yaƙin   Kafar watsa labarai ta Iran ta ruwaito cewa ƙasar ta yi watsi da buƙatu da sharuɗan da Amurka ta gindaya na kawo ƙarshen yaƙin. Tashar ta ruwaito hakan ne daga wata...

Kotu ta Kama Google da Meta Kan Sakaci

0
Kotu ta Kama Google da Meta Kan Sakaci   Kotu a Amurka ta yanke hukuncin cewa kamfanin Meta da Google na da laifin sakaci, a wata gagarumar shar'ia da ta shafi jarabtuwa da amfani da shafukan sada zumunta. Wata mata mai shekara...

Hare-Haren Isra’ila kan Hezbollah: Adadin Mutanen da Aka Kashe a Lebanon

0
Hare-Haren Isra'ila kan Hezbollah: Adadin Mutanen da Aka Kashe a Lebanon   Ma'aikatar lafiyar Lebanon ta ce adadin mutanen da suka mutu a ƙasar tun bayan fara hare-haren Isra'ila kan Hezbollah ya kai 1,072. Wannan ya haɗa da mutum 33 da suka...

Bahrain ta Fuskanci Mafi Munin Hare-Hare

0
Bahrain ta Fuskanci Mafi Munin Hare-Hare Ƙasar Bahrain ta fuskanci mafi munin hare-haren Iran a yau Talata. Rahotonnin farko sun nuna cewa makami mai linzamin Iran ya faɗa kan wani sansanin soji a yammacin ƙasar. Bahrain ta ce harin da aka kai...

Qatar ta Magantu Kan Yaƙin Amurka da Iran

0
Qatar ta Magantu Kan Yaƙin Amurka da Iran   Ma'aikatar harkokin wajen Qatar, ta ce ƙasar ba za ta shiga aikin sasanta tsakanin Amurka da Iran ba domin kawo ƙarshen yaƙin Iran ba. Kakakin ma'aikatar Majid Ansari ne ya bayyana haka a...

Faɗa ya kaure Tsakanin Sojojin Sudan da RSF a kan Iyakar Habasha

0
Faɗa ya kaure Tsakanin Sojojin Sudan da RSF a kan Iyakar Habasha   Rahotanni na bayyana cewa ana can ana gwabza ƙazamin faɗa tsakanin sojojin Sudan da ƴantawayen RSF a jihar Blue Nile da ke kusa da kan iyakar Habasha. Rahotanni sun...

An Sauke Shugaban ƙaramar Hukumar Kumbotso Dake Jihar Kano

0
An Sauke Shugaban ƙaramar Hukumar Kumbotso Dake Jihar Kano   Wata babbar kotu a jihar Kano ta soke nasarar Abdullahi Ghali Shitu a matsayin shugaban ƙaramar hukumar Kumbotso, tare da umartar a bi hukuncinta na baya da ya ayyana Ali Musa...

Tuhume-Tuhumen da ake yi wa El-Rufai

0
Tuhume-Tuhumen da ake yi wa El-Rufai   Babbar Kotun Tarayya da ke jihar Kaduna ta ɗage sauraron buƙatar belin tsohon gwamnan jihar, Nasir El-Rufai, zuwa ranar 31 ga Maris, 2026. An ɗauki wannan matakin ne bayan zaman kotun na ranar Talata, inda...