China da Pakistan na shirin Shiga Tsakani Amurka, Iran da Isra’ila Domin Kawo ƙarshen Yaƙin

 

Ƙasashen China da Pakistan sun miƙa wani daftari mai ƙunshe da buƙatu biyar na ƙoƙarin ganin an kawo ƙarshen yaƙin da Amurka da Isra’ila ke yi a kan Iran da suka hada da buƙatar tsagaita wuta da kuma buɗe mashigar Hormuz.

An samar da daftarin ne bayan ministan harkokin wajen Pakistan ta je Beijing domin neman goyon bayan China wajen shiga tsakani domin kawo ƙarshen yaƙin.

Ministan harkokin wajen China ya ce ƙasashen guda biyu na wani shirin samar da sabbin hanyoyin cimma zaman lafiya.

 

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here