Farfesa Isa Pantami ya Gayyaci Femi Fani-Kayode Liyafar Cin Abinci Dare a Gidansa

 

Ministan Sadarwar Najeriya, Farfesa Isa Ali Pantami ya gayyaci sabon mamba na baya-bayan nan a jam’iyyar APC liyafar cin abinci dare a gidansa.

Femi Fani-Kayode ɗin ne ya bayyana haka a shafinsa na Facebook inda ya ce ministan ya gayyace shi tare da gwamnan jahar Zamfara Bello Matawalle.

Ya ce sun jima suna tattaunawa kan batutuwa masu muhimmanci da suka shafi Najeriyada ƙasashen waje.

Ga wasu daga cikin hotunansu a gidan ministan.

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here