Ambaliyar Ruwa: Kimanin Mutane 500,000 Sun Rasa Gidajensu a Sudan ta Kudu

 

Majalisar Ɗinkin Duniya ta ce kimanin mutum 500,000 ambaliya ta shafa a kasar Sudan ta Kudu

Ta ce kusan al’ummar ƙasar na rayuwa ne cikin ruwa, inda ruwan sama da aka tabka ya sa rafi ya tumbatse

Shugaba Salva Kiir ya ce ambaliyar ta shafi gidansa, yana mai cewa yanzu lokaci ne da ya kamata a hada kai domin magance matsalar.

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here