Wata mata ta rasa yaranta guda biyar a sanadiyar rusau da wani gini yayi a kan daliban wata makaranta a jihar Legas.

Matar ta bayyana cewar yaran nata biyar ne suka rasu a sanadiyar wannan gini da ya rufto kan ‘yan makaranta.

Matar tace yaran nata sun dawo gida sakamakon rashin biyan kudin makaranta, suna zaune mako guda a gida, kwana days bayan sun koma makarantar wannan lamari ya auku.

The post Rubzawar gini kan ‘yan makaranta a Legas appeared first on Daily Nigerian Hausa.

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here