VAT: Tinubu ya Amince a Shigo da Kayan Abinci ba Tare da Karɓar Haraji ba
Read Also:
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya amince da dena karbar haraji da cire harajin VAT ga kayan abinci da za a shigo dasu kasar nan.
Ma’aikatar kudi ce ta tabbatar da hakan cikin wata wasika da ta aikawa hukumar Kwastom.
Akwai karin bayani nan gaba….