Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bar Abuja babban birnin tarayyar Najeriya zuwa Amman babban birnin kasar Jordan dan halartar wani muhimmin taro da Sarkin kasar Abdullah ya gayyace shi.

Daga bisani kuma Shugaba Buhari zai bar Amman din zuwa hadaddiyar Daular Larabawa, indai zai halarci wani taron a birnin Dubai.

The post Shugaba Buhari ya bar Najeriya zuwa Jordan da Dubai appeared first on Daily Nigerian Hausa.

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here