Rundunar Sojojin Saman Colombia ta Kashe ‘Yan Tawayen ƙasar 10

Rundunar sojojin saman Colombia ta ce ta kashe ƴan tawayen ƙasar goma a wani hari ta sama da ta kai kan wani sansanin yan tawayen.

Tun a 2016 ne gwamnatin Colommbia ta saka hannu kan wata yarjejeniya da ƙungiyar yan tawayen ta FARC.

Sai dai ɗaruruwan ‘yan tawayen sun yi watsi da wannan yarjejeniya, inda suka ci gaba da kai munanan hare-hare.

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here