Trump ya ce ya ɗage kai wa Tashoshin Samar da Lantarkin Iran Hari da Kwana Biyar

 

Shugaban Amurka, Donald Trump ya ce ya bayar da umarnin ɗage duk hari kan tashoshin samar da lantarki da sauran kayan aikin makamashin Iran har nan dakwana biyar.

Mista Trump ya ce ya ya yi “tattaunawa ta gaskiya da Iran kan “hanyoyin kawo ƙarshen rikicin Gabas ta Tsakiya da kuma yadda za a warware matsalar yaƙin.”

Shugaban na Amurka ya kuma ce “bisa ga irin tattaunawar da aka yi cikin kwanaki biyu da suka gabata, ya umurci ma’aikatar tsaron Amurka ta dakatar da duk wani hari kan tashoshin wuta da makamashin Iran har na tsawon kwanaki biyar, muddin tattaunawar da ake yi ta ci gaba da samun nasara.

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here