Yadda Tsadar Gas ya Maida ‘Yan Najeriya Amfani da Icce ko Gawayi Gurin Girki
Mazauna yankin Makurdi na jahar Benue sun koma girki da icce da gawayi sakamakon tashin tsananin tsadar gas din girki.
Rahotanni na cewa ana sayar da tukunyar gas kilo 12 a kan N8500 wanda ya ninka farashin da aka sayarwa na N4500 a farkon wannan shekarar.
Mutane da dama na cewa sun saye tukunyar gas kilo 5 a kan naira N4000 maimakon N1500 da suke saye a baya.
‘Yan Najeriya da dama na ci gaba da nuna damuwa dangane yada a koda yaushe farashin ke sauyawa da neman gaggarar masu karamin karfi.
 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here