Wasu ‘yan bindiga da ba a san ko su waye ba sun sace fitaccen makarancin Al-qurani Sheikh Ahmad Sulaiman Kano, akan hanyarsa ta zuwa Katsina.
An sace malamin ne a akan hanyar sheme zuwa Kankara shi da wasu mutum biyar, inda ake kyautata zaton masu garkuwa da mutane ne suka sace su.
Read Also:

The post ‘Yan bindiga sun sace Sheikh Ahmad Sulaiman Kano appeared first on Daily Nigerian Hausa.