Mataimakin Shugaban kasa Yemi Oinbajo, ya bayyana cewar Gwamnatin tarayya na ciyar da dalin ban Firamare kwai miliyan shida da dubu dari takwas da kuma yanka musu shanu 598, sannan kuma daliban na lamushe dakwalen kaji 138,000 duk mako.

Osinbajo ya bayyana hakan ne Legas lokacin da yake gabatar gabatar da takarda a jami’ar Legas a bikin da take karo na 50 na yaye dalibai.

The post ‘Yan Firamare na cin shanu 594 da kaji 148,000 da kwai miliyan 6 duk mako – Osinbajo appeared first on Daily Nigerian Hausa.

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here