Fury da Wilder: ‘Yan Damben 2 za su Dambace Ranar Asabar
Tyson Fury da Deontay Wilder za su fafata a damben da aka daɗe ana jira na cin kambun ajin masu nauyi na WBC.
Ƴan damben biyu na duniya za su dambace ne a Las Vegas a Amurka a ranar Asabar inda Fury ɗan damben Birtaniya zai kare kambunsa, yayin da kuma Wilder zai ɗauki fansa a damben da suka yi kusan shekaru biyu baya inda ya zargi Fury da yin coge a dambensu na 2020.
Babu wanda ya ci a damben da suka yi a 2018.
Hankali yanzu ya koma kan damben da za su yi karo na uku wanda aka ɗage zuwa Oktoba saboda annobar corona.
 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here