‘Yan Sandan Italiya Sun Kama Mijin da ya Harbe Matarsa ‘Yar Najeriya

Gwamnatin Najeriya ta yi alla-wadai da kashe wata ‘yar ƙasar da ke aure a Italiya.

Rita Amenze mai shekara 31, an zargi mijinta da harbe ta a wajen ajiye motoci a garin Noventa Vicentina a ranar Juma’a bayan ta shigar da neman saki.

‘Yan sanda Italiya sun cafke mijin matar da ake zargi.

Bayanan na nuna cewa Ms Amenze ta koma Italiya daga Najeriya a makon da ya wuce. A shekara ta 2017 ya je Italiya daga Libya kuma tayi nasarar auren ɗan Italiya mai shekara 61 a 2018.

 

 

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here