Zamfara: Masu Zanga-Zanga na Son a Inganta Tsaro

 

Masu zanga-zanga ma sun fito a jihar Zamfara, daya daga cikin jihohin arewacin Najeriya da ke fama da kangin matsalar tsaro.

Masu zanga-zangar sun nemi gwamnati ta samar masu da tsaro tare da kara yawan sojojin da ke aiki a jihar.

Kazalika, sun bayyana bukatarsu ta son komawa noma da hare-haren yan bindiği suka hana su yi gami da matsalar yunwa da suke fuskanta.

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here