Abubuwan da Kamfanin Sufurin Jiragen Kasa na Afirka ta Kudu ta Haramta a Cikin Sabbin Jiragenta

 

Kamfanin sufurin jiragen kasa na Afirka ta Kudu, Prasa, ya haramta yin addu’o’i da caca da kuma kasuwanci a cikin sabbin jiragenta.

Mai magana da yawun kamfanin, ya ce wannan wani yunkuri ne na ganin cewa wasu mutane basu addabi fasinjoji ba yayin tafiya.

Kamfanin ya kuma ce hakan zai kare fasinjoji da kuma tsaftace cikin jiragen.

Sai dai, masu sayar da kaya a cikin jiragen kasa da kuma wadanda ke yin addu’a yayin tafiya sun yi watsi da sabon matakin.

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here