Fitaccen Malamin Addinin Musulunci a jihar Kaduna Sheikh Dr. Ahmad Gumi yayi kaca kaca da Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje kan wasu bidiyoyinsa da aka wallafa yana karbar rashawa daga hannun ‘Yan kwangila.
Read Also:
A lokacin da yake jawabi kan batun a Masallacin tunawa da Sarkin Musulmi Bello, Sheikh Ahmad Guminyace ba daidai bane Ganduje ya cigaba da rike mukamin kujererar Gwamnan Kano alhali yana karkashin wannan badakala.
The post Badakalar Ganduje: Sheikh Ahmad Gumi yayi kaca kaca da Gwamnan Kano appeared first on Daily Nigerian Hausa.