A ranar Alhamis ne Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya karbi bakuncin Shugaban kasar Gini Bissau Jose Mario Vaz yau a fadar Gwamnati dake Aso Rock Villa.

Shugaba Buhari tare da dafawar karamar ministar harkokin wajen Najeriya Khadija Bukar Abba tare da kai taimakawa Shugaban kasa ta musamman akan ‘Yan Najeriya mazauna kasashen waje Abike Debiri ne suka karbi bakuncin Shugaban na Gini Bissau.

The post Buhari ya karbi bakuncin Shugaban kasar Gini Bissau Mario Vaz appeared first on Daily Nigerian Hausa.

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here