Shugaba Buhari ya Kaddamar da Taron Bin Diddigin Ayyukan Ministocisa
Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya ya kaddamar da taron kwanaki biyu domin bin diddigin ayyukan ministocinsa yayinda ake rade-radin cewa yana shirin sake korar karin wasu ministocin kan rashin taka rawar gani.
Taron da ke samun halartar ministocinsa da sakatarorin dindindin da wasu manyan jami’an gwamnati, a kan gudanar da shi kowace shekara domin nazarin ayyukan ministocin.
A ranar 1 ga watan Satumba lokacin taron majalisar zartarwa shugaba Buhari ya sanar da korar ministocinsa biyu, da suka hada nada wutar lantarki da kuma Noma.
Abun ka da rashin sani, ashe mutumin wanda suka so su sayarwa wannan sirri, ma’aikacin hukumar binciken laifuka ta Amurkar wato FBI ne.
 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here