Zaɓen Gwamna: Shugaba Buhari ya Kaɗa ƙuri’arsa a Daura

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya kaɗa ƙuri’a a mazaɓarsa da ke Daura ta jihar Katsina a zaɓen gwamna da na ‘yan majalisar dokokin jiha da ke gudanar a ƙasar.

A ranar 25 ga watan Fabarairu ne aka zaɓi Bola Ahmed Tinubu a matsayin sabon shugaban ƙasa, wanda zai maye gurbin shugaban Buhari a kan karagar mulkin ƙasar.

Shugaban ƙasar na kan wa’adin mulkinsa na ƙarshe, inda zai sauka daga mulki ranar 29 ga watan Mayu mai zuwa.

 

 

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here