Saudiyya ta yi wa ɗaliban Najeriya Bushara
Saudiyya ta yi wa ɗaliban Najeriya Bushara
Daliban Najeriya 424 zasu amfana da kyautar guraben karatu a jami'o'in Saudiyya daban-daban.
Kasar Benin ita ma zata samu makamancin gurbin karatun guda 150 kyauta daga Saudiyya.
Ofishin jakadancin Saudiyya ya yaba da irin kyakkyawar...
Al-Qeada: An Kashe Mataimakin Kwamandan
Al-Qeada: An Kashe Mataimakin Kwamandan
Wani rahoto ya bayyana cewa an kashe mataimakin Kwamandan Al-Qeada bisa umarnin Amurka a Tehran.
Ana zargin Abdullah da tarwatsa ofisoshin jakadancin Amurka a Tanzaniya da Kenya a shekarar 1998.
Hukumar yaki da ta'addanci ta kasar Amurka...
Wata Kasar Afirka Ta Kasa Biyan ƙasashen duniya Bashin su
Wata Kasar Afirka Ta Kasa Biyan ƙasashen duniya Bashin su
Zambiya na fuskantar barazanar gaza biyan basussukan da ƙasashen waje ke bin ta bayan da ta kasa biyan fiye da dala miliyan 40 a watan da ya gabata.
A ranar Juma'a...
Kasar Larabawa: ta Haramta Kashe Mata Masu Jawo Abin Kunya
Kasar Larabawa: ta Haramta Kashe Mata Masu Jawo Abin Kunya
Gwamnatin Haɗaɗɗiyar Daular Larabawa ta ƙara tsaurara hukunci kan kisan da dangi ke yi wa mata a ƙasar a yunƙurin yin garambawul ga dokokin ƙasar.
Gwamnatin ƙasar ta ce za ta...
Ayatollah Khamenei: Sakamakon zaɓen Amurka “ba zai sauya manufofin Iran ba
Ayatollah Khamenei: Sakamakon zaɓen Amurka "ba zai sauya manufofin Iran ba
Jagoran Iran Ayatollah Ali Khamenei, ya jaddada cewa sakamakon zaɓen Amurka 'ba zai sauya' manufofin Iran ba kan Amurka.
"Manufarmu... a bayyane take. Sauyin wani ba zai sauya komi ba,"...
ICC ta Fara Bincike Kan Zanga-zangar EndSARS
ICC ta Fara Bincike Kan Zanga-zangar EndSARS
Kotun hukunta masu manyan laifuka ta duniya wato ICC ta tabbatar wa BBC cewa ta fara gudanar da binciken farko dangane da rikicin EndSARS da ya faru a Najeriya.
Cikin wata sanarwa, ofishin...
ENDSARS: Masar za ta Mayar da ‘Yan Najeriya Gida Saboda Zanga-Zangar
ENDSARS: Masar za ta Mayar da 'Yan Najeriya Gida Saboda Zanga-Zangar
Hukumomi a Masar sun ce za su mayar da wasu 'yan Najeriya gida, sakamakon gudanar da zanga-zangar End SARS ba tare da neman izini ba.
Shugaban hukumar kula da 'yan...
WAEC ta Rike Sakamakon Wasu ɗalibai
WAEC ta Rike Sakamakon Wasu ɗalibai
An fitar da sakamakon jarrabawar kammala makarantun sakadire ta Afrika ta yamma wato WAEC da ɗalibai suka zana a wannan shekara.
Alƙalumman da hukumar shirya jarrabarwar ta fitar sun nuna cewa kaso 65 cikin 100...
Habasha: ‘Yan Bindiga Sun Hallaka Wasu Mutune a Jihar Oromo
Habasha: 'Yan Bindiga Sun Hallaka Wasu Mutune a Jihar Oromo
Mahara sun kashe akalla mutun 32 tare da kona gidajen da dama a wani mummunan hari a yammacin Habasha.
Hukumomi sun daura alhakin harin kan kungiyar yan tawaye ta Oromo Liberation...
Faransa: An Bindige Malamin Coci
Faransa: An Bindige Malamin Coci
Wani mutum ya harbi malamin coci a Faransa a yayin da ya ke kokarin rufe cocinsa a ranar Asabar.
Masu bada agajin gaggawa sun halarci wurin suna kokarin ceto ran malamin a yayin da wanda ya...