Abinda ya Kashe Diego Maradona
Abinda ya Kashe Diego Maradona
Ana bincike game da abin da ya kashe Diego Maradona ya na shekara 60.
An gano cewa tsohon ‘dan kwallon ya na yawan shan magunguna rututu.
Akwai yiwuwar wadannan kwayoyi su ka karasa kashe Tauraron Duniyan.
Diego Maradona...
Kuɗaɗen da Ma’akatar Wassani ke Bukata
Kuɗaɗen da Ma'akatar Wassani ke Bukata
Sunday Dare, ministan wasanni, ya ce ma'aikatar wasanni ta na bukatar miliyan N81 domin cire ciyawa daga filin wasa na MKO Abiola.
A cewar ministan, hukumar kula da muhalli ta Abuje ce ta bukaci ma'aikatar...
Jose Mourinhi Ya Fadi Sabon Inkiyar sa
Jose Mourinhi Ya Fadi Sabon Inkiyar sa
Mai kula da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Tottenham, Jose Mourinho ya ce baya son tsohon laƙabinsa na 'Special One'.
Ya bayyana cewa daga yanzu yana son a rika masa inkiya da sabon laƙabin 'Experienced...
Wani Dan Wasan ƙwallon ƙafa ya Rasu – Yusuf Usman Usein
Wani Dan Wasan ƙwallon ƙafa ya Rasu - Yusuf Usman Usein
Yusuf Usman Usein da ke buga wa Shooting Stars da Crown FC wasan ƙwallon ƙafa ya rasu.
Ɗan wasan da ke buga gaba ya tafi yana wasa da Gateway na...
Mohammed Salah: Shahrarren Dan Kwallon ya Kamu da Cutar Coronavirus
Mohammed Salah: Shahrarren Dan Kwallon ya Kamu da Cutar Coronavirus
Shahrarren dan kwallon kasar Masar kuma mai bugawa kungiyar kwallon Liverpool, Mohamed Salah ya kamu da muguwar cutar Coronavirus.
Kungiyar kwallon kasar Masar ce ta sanar da hakan a shafinta na...
‘Yan kwallon Najeriya da Zasu kara da Sierra Leone
'Yan kwallon Najeriya da Zasu kara da Sierra Leone
Yayinda ake saura kwanaki uku wasan kwallon fidda gwanin gasar kofin nahiyar Afrika wanda akafi sani da AFCON.
tsakanin Najeriya da Sierra Leone, gwarazan yan wasan Super Eagles sun dira jihar Edo.
Yan...
Man United: Pochettino zai maye gurbin Solskjaer ?
Man United: Pochettino zai maye gurbin Solskjaer ?
Manchester United ta soma tattaunawa da tsohon kocin Tottenham Mauricio Pochettino kan wataila ya maye gurbin Ole Gunnar Solskjaer a matsayin sabon kocin kulob din .
Inji jaridar (Manchester Evening News).
Solskjaer na kan...
Shin ya Makomar Haaland, Son, Salah, Pedri da Pineda Take?
Shin ya Makomar Haaland, Son, Salah, Pedri da Pineda Take?
Dan wasan gaba na Borussia Dortmund da Norway Braut Haaland, mai shekara 20.
ya samu goyon bayan daraktan wasanni na RB Salzburg Christoph Freund kan koma wa Liverpool maimakon Manchester United.
Haaland...
Cristiano Ronaldo: Ya Warke Daga Cutar Coronavirus
Cristiano Ronaldo: Ya Warke Daga Cutar Coronavirus
Shahrarren dan wasan kasar Juventus Cristiano Ronaldo ta samu waraka daga muguwar cutar nan mai toshe numfashi watau Coronavirus, kungiyar ta tabbatar ranar Juma'a.
"Ronaldo ya yi gwajin cutar. Sakamakon ya nuna cewa ya...
Wanda Ake Zaton Zai Zama Shugaban Barcelona
Wanda Ake Zaton Zai Zama Shugaban Barcelona
Wanda ake tunanin zai zama shugaban Barcelona Victor Font, na son dawo da kocin Manchester City Pep Guardiola. Guardiola ya shiga wa'adin ƙarshe na kwangilar sa a Etihad. (Sky Sports)
Mai tsaron baya...