Greenwood Zai Bar Manchester United
Greenwood Zai Bar Manchester United
Manchester United ta cimma yarjejeniya da Mason Greenwood cewar ba zai ci gaba da taka leda a kungiyar ba.
Sun cimma wannan matsaya, bayan wata shida da aka yi kan wasu halayyarsa ta rashin kyautawa.
An tsare...
Fitaccen ‘Dan Kwallon Duniya, Messi ya Daukar wa Inter Miami Kofin Farko a Tarihi
Fitaccen 'Dan Kwallon Duniya, Messi ya Daukar wa Inter Miami Kofin Farko a Tarihi
An yaba wa Lionel Messi a matakin ''fitatcen dan kwallon duniya, bayan da ya ci kwallo na 10 a wasa bakwai da ta kai Inter Miami...
Gasar Kwallon Kafar Saudi Arabia ta Dara ta Amurka Daraja Nesa ba Kusa ba...
Gasar Kwallon Kafar Saudi Arabia ta Dara ta Amurka Daraja Nesa ba Kusa ba - Ronaldo
Cristiano Ronaldo ya ce ba zai sake komawa nahiyar Turai buga tamaula ba, ya kuma kara da cewar gasar kwallon kafar Saudi Arabia ta...
Ɗan Wasan Kwallon Kafa, Saliba ya Tsawaita Zamansa a Arsenal
Ɗan Wasan Kwallon Kafa, Saliba ya Tsawaita Zamansa a Arsenal
Mai tsaron baya na ƙungiyar Arsenal, William Saliba ya sanya hannu kan wani sabon kwantaragi na shekaru huɗu da ƙungiyar, wanda zai kai shi shekara ta 2027.
Ɗan wasan, ɗan asalin...
Harry Kane Zai Maye Gurbin Benzema a Real Madrid
Harry Kane Zai Maye Gurbin Benzema a Real Madrid
Harry Kane yana cikin jerin 'yan wasan da Real Madrid ke son zaɓar wanda zai mayer gurin Benzema
Kane, mai shekara 29, yana da sauran ƙunshin kwantiragin kaka ɗaya da ta rage...
Dan Kwallon AC Milan, Zlatan Ibrahimovic ya yi Ritaya Daga Taka Leda
Dan Kwallon AC Milan, Zlatan Ibrahimovic ya yi Ritaya Daga Taka Leda
Dan kwallon AC Milan, Zlatan Ibrahimovic ya yi ritaya daga taka leda yana da shekara 41 da haihuwa.
Tun a baya Ibrahimovic ya sanar cewar zai bar Milan mai...
‘Yan Wasan Kwallon Kafa 22 Sun Rasa Rayukansu a Hatsarin Mota a Malawi
'Yan Wasan Kwallon Kafa 22 Sun Rasa Rayukansu a Hatsarin Mota a Malawi
Akalla ‘yan wasan kwallon kafa 22 da magoya bayan kungiyarsu sun mutu a gundumar Karonga da ke arewacin Malawi, bayan da motar da suke ciki ta kife...
Mu Madrid ne, ba ma Fargabar Kowace Kungiya – Antonio Rudiger
Mu Madrid ne, ba ma Fargabar Kowace Kungiya - Antonio Rudiger
Antonio Rudiger ya ce suna da ƙwarin gwiwar samun nasara a kan Manchester City a wasan zagaye na biyu a Gasar Zakarun Turai da za su fafata a ranar...
Akwai Yiyuwar Barca ta lashe La Liga na Bana
Akwai Yiyuwar Barca ta lashe La Liga na Bana
Ranar Lahadi Espanyol za ta karbi bakuncin Barcelona a wasan mako na 34 a La Liga.
Kungiyoyin biyu sun tashi 1-1 ranar 31 ga watan Disamba a Camp Nou a karawar farko...
Ranar Buga Wasan Real Madrid da Getafe a La Liga
Ranar Buga Wasan Real Madrid da Getafe a La Liga
Mahukuntan La Liga sun bayyana ranar da Real Madrid za ta karbi bakuncin Getafe a karawar mako na 34 a kakar bana.
Getafe za ta ziyarci Santiago Bernabeu, domin kece raini...