Home WASANNI Page 6

WASANNI

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

‘Yan Wasan Kwallon Kafa 22 Sun Rasa Rayukansu a Hatsarin Mota a Malawi 

0
'Yan Wasan Kwallon Kafa 22 Sun Rasa Rayukansu a Hatsarin Mota a Malawi Akalla ‘yan wasan kwallon kafa 22 da magoya bayan kungiyarsu sun mutu a gundumar Karonga da ke arewacin Malawi, bayan da motar da suke ciki ta kife...

Mu Madrid ne, ba ma Fargabar Kowace Kungiya – Antonio Rudiger

0
Mu Madrid ne, ba ma Fargabar Kowace Kungiya - Antonio Rudiger   Antonio Rudiger ya ce suna da ƙwarin gwiwar samun nasara a kan Manchester City a wasan zagaye na biyu a Gasar Zakarun Turai da za su fafata a ranar...

Akwai Yiyuwar Barca ta lashe La Liga na Bana

0
Akwai Yiyuwar Barca ta lashe La Liga na Bana Ranar Lahadi Espanyol za ta karbi bakuncin Barcelona a wasan mako na 34 a La Liga. Kungiyoyin biyu sun tashi 1-1 ranar 31 ga watan Disamba a Camp Nou a karawar farko...

Ranar Buga Wasan Real Madrid da Getafe a La Liga

0
Ranar Buga Wasan Real Madrid da Getafe a La Liga   Mahukuntan La Liga sun bayyana ranar da Real Madrid za ta karbi bakuncin Getafe a karawar mako na 34 a kakar bana. Getafe za ta ziyarci Santiago Bernabeu, domin kece raini...

Abubuwa Game da Wasan Tottenham da United

0
Abubuwa Game da Wasan Tottenham da United   Tottenham za ta karbi bakuncin Manchester United a wasan mako na 33 a Premier League ranar Alhamis. Tottenham tana mataki na bakwai a teburin Premier League da maki 53, ita kuwa United mai kwantan...

‘Yan Wasan da Suka ci Real da Atletico a La Liga a Bana

0
'Yan Wasan da Suka ci Real da Atletico a La Liga a Bana   Ranar Talata za a ci gaba da wasannin mako na 31 a gasar La Liga, inda za a fara da fatawa uku. Za a buga wasa hudu ranar...

Adadin Mutanen da Suka Shiga Gasar Tseren Gudu ta Landan

0
Adadin Mutanen da Suka Shiga Gasar Tseren Gudu ta Landan   Mutum dubu 47 ne suka shiga gasar tseren gudu ta birnin Landan a ranar Lahadi. Wasu shahararrun masu gudu a tarihi su ma sun shiga gasar domin yin gudun da ya...

Barcelona: Pedri da De Jong na cikin ‘Yan Wasan da za su Fuskanci Atletico

0
Barcelona: Pedri da De Jong na cikin 'Yan Wasan da za su Fuskanci Atletico   Barcelona za ta karbi bakuncin Atletico Madrid a wasan mako na 30 a La Liga ranar Lahadi a Camp Nou. Barcelona ta samu karin karfin gwiwa, bayan...

‘Dan Kwallon Kafa, Mesut Ozil ya Sanar da Yin Ritaya Daga Buga Tamaula

0
'Dan Kwallon Kafa, Mesut Ozil ya Sanar da Yin Ritaya Daga Buga Tamaula   Tsohon dan kwallon tawagar Jamus, Mesut Ozil ya sanar da yin ritaya daga taka leda. Tsohon dan kwallon Real Madrid da Arsenal ya rataye takalmansa yana da shekara...

Copa del Rey: Barcelona da Real Madrid za su Fafata

0
Copa del Rey: Barcelona da Real Madrid za su Fafata   Real Madrid za ta fafata da Barcelona a wasan farko na daf da karshe a Copa del Rey da za su kara a Santiago Bernabeu ranar Alhamis. Wannan shi ne karo...
- Advertisement -
Latest News
An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire ShugabantaKamfanin Samar da Mai da Iskar Gas a Najeriya Sun Shiga Yajin AikYaƙin Iran: Kayan Abinci ya yi Tashin Gwauron Zabbi - MDDSojoji Sun Ceto Mutane 3 Daga Hannun 'Yan Ta'adda a Jihar Borno