Home WASANNI Page 5

WASANNI

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Brighton na Shirin kammala Yarjejeniyar ɗauko Ansu Fati Daga Barcelona

0
Brighton na Shirin kammala Yarjejeniyar ɗauko Ansu Fati Daga Barcelona   Dan wasan gaba na kasar Sifaniya Ansu Fati na shirin kammala yarjejeniyar aro na tsawon kakar wasa daya zuwa Brighton daga Barcelona. Fati ya rasa gurbinsa a Barcelona, ​​wadda ke bukatar...

Roma ta Dauki Lukaku Daga Chelsea

0
Roma ta Dauki Lukaku Daga Chelsea   Dan wasan gaban Belgium Romelu Lukaku ya amince ya koma Roma ta Italiya a matsayin aro na tsawon kakar wasa daya daga Chelsea. Dan wasan mai shekaru 30 ya koma Seria A bayan da ya...

FIFA ta Dakatar da Shugaban ƙwallon ƙafar Sifaniya,Luis Rubiales

0
FIFA ta Dakatar da Shugaban ƙwallon ƙafar Sifaniya,Luis Rubiales   Hukumar Ƙwallon Ƙafa ta Duniya Fifa ta dakatar da Luis Rubiales daga matsayinsa na shugaban hukumar ƙwalon ƙafar Sifaniya kan sumbatar 'yar wasan ƙwallon ƙafar ƙasar. Fifa ta dakatar da da Mista...

Kungiyar Barcelona za ta Rage Yawan Kashe Kudade ga ‘Yan Wasan

0
Kungiyar Barcelona za ta Rage Yawan Kashe Kudade ga 'Yan Wasan   Kungiyar kwallon kafa ta Barcelona ta za ta kafa dokar hana 'yan wasa karin kumallo don rage kashe kudade. A bayyane ya ke Barcelona na shan daka tare da kame-kame...

Greenwood Zai Bar Manchester United

0
Greenwood Zai Bar Manchester United   Manchester United ta cimma yarjejeniya da Mason Greenwood cewar ba zai ci gaba da taka leda a kungiyar ba. Sun cimma wannan matsaya, bayan wata shida da aka yi kan wasu halayyarsa ta rashin kyautawa. An tsare...

Fitaccen ‘Dan Kwallon Duniya, Messi ya Daukar wa Inter Miami Kofin Farko a Tarihi

0
Fitaccen 'Dan Kwallon Duniya, Messi ya Daukar wa Inter Miami Kofin Farko a Tarihi   An yaba wa Lionel Messi a matakin ''fitatcen dan kwallon duniya, bayan da ya ci kwallo na 10 a wasa bakwai da ta kai Inter Miami...

Gasar Kwallon Kafar Saudi Arabia ta Dara ta Amurka Daraja Nesa ba Kusa ba...

0
Gasar Kwallon Kafar Saudi Arabia ta Dara ta Amurka Daraja Nesa ba Kusa ba - Ronaldo   Cristiano Ronaldo ya ce ba zai sake komawa nahiyar Turai buga tamaula ba, ya kuma kara da cewar gasar kwallon kafar Saudi Arabia ta...

Ɗan Wasan Kwallon Kafa, Saliba ya Tsawaita Zamansa a Arsenal

0
Ɗan Wasan Kwallon Kafa, Saliba ya Tsawaita Zamansa a Arsenal   Mai tsaron baya na ƙungiyar Arsenal, William Saliba ya sanya hannu kan wani sabon kwantaragi na shekaru huɗu da ƙungiyar, wanda zai kai shi shekara ta 2027. Ɗan wasan, ɗan asalin...

Harry Kane Zai Maye Gurbin Benzema a Real Madrid 

0
Harry Kane Zai Maye Gurbin Benzema a Real Madrid    Harry Kane yana cikin jerin 'yan wasan da Real Madrid ke son zaɓar wanda zai mayer gurin Benzema Kane, mai shekara 29, yana da sauran ƙunshin kwantiragin kaka ɗaya da ta rage...

Dan Kwallon AC Milan, Zlatan Ibrahimovic ya yi Ritaya Daga Taka Leda

0
Dan Kwallon AC Milan, Zlatan Ibrahimovic ya yi Ritaya Daga Taka Leda   Dan kwallon AC Milan, Zlatan Ibrahimovic ya yi ritaya daga taka leda yana da shekara 41 da haihuwa. Tun a baya Ibrahimovic ya sanar cewar zai bar Milan mai...
- Advertisement -
Latest News
An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire ShugabantaKamfanin Samar da Mai da Iskar Gas a Najeriya Sun Shiga Yajin AikYaƙin Iran: Kayan Abinci ya yi Tashin Gwauron Zabbi - MDDSojoji Sun Ceto Mutane 3 Daga Hannun 'Yan Ta'adda a Jihar Borno