Home WASANNI Page 7

WASANNI

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Everton ta Doke Arsenal 1-0

0
Everton ta Doke Arsenal 1-0   Sabon kocin Everton Sean Dyche ya fara wasa da ƙafar dama bayan da ya samun nasarar doke Arsenal da ci 1-0. A ranar Litinin ne aka naɗa Dyche bayan tafiyar Frank Lampard, wanda aka kora yayin...

An Kama Magoya Bayan Arsenal Kan Murnar Nasarar Doke Abokiyar Hamayyarta Man United

0
An Kama Magoya Bayan Arsenal Kan Murnar Nasarar Doke Abokiyar Hamayyarta Man United   Aƙalla magoya bayan ƙungiyar Arsenal takwas aka kama a birnin Jinja na kasar Uganda, sakamakon murnar nasarar da ƙungiyar ta yi kan babbar abokiyar hamayyarta Manchester a...

Premier: Man United za ta Karbi Bakuncin Man City

0
Premier: Man United za ta Karbi Bakuncin Man City   A ranar Asabar ne Manchester United za ta karbi bakuncin Manchester City a wasan da ake hasashen zai yi zafi wanda kuma za a kalla a ko'ina a faɗin duniya. United ta...

Dalilin da Zai Hana Ronaldo Haskawa a Wasan Sada Zumuncin Najeriya da Portugal

0
Dalilin da Zai Hana Ronaldo Haskawa a Wasan Sada Zumuncin Najeriya da Portugal   Dan wasan Portugal Cristiano Ronaldo ba zai haska a wasan sada zumuncin shirye-shiryen gasar cin kofin duniya da za a fafata tsakanin Najeriya da kasarsa a wannan...

An Naɗa ɗan Najeriya a Matsayin Kocin Tawagar ‘Yan Wasan Amurka

0
An Naɗa ɗan Najeriya a Matsayin Kocin Tawagar 'Yan Wasan Amurka   An naɗa tsohon mai bugawa Najeriya, Michael Nsien, a matsayin kocin tawagar 'yan wasan Amurka ajin matasa 'yan kasa da shekara 16. An sanar da naɗin Nsien a shafukan wasanni...

Allah ya Yiwa Tsohon ‘Dan Kwallon Super Eagles, Bello Musa Kofarmata Rasuwa

0
Allah ya Yiwa Tsohon 'Dan Kwallon Super Eagles, Bello Musa Kofarmata Rasuwa   Allah ya yiwa Tsohon dan kwallon Super Eagles kuma Kano Pillars, Bello Musa Kofarmata, cikawa daren Talata, 2 ga watan Nuwamba, 2022. Bello ya mutu ne yana dan shekaru...

‘Dan Kwallon Kafa ya Yanke Jiki ya Fadi, Ya Mutu Ana Tsaka da Buga...

0
'Dan Kwallon Kafa ya Yanke Jiki ya Fadi, Ya Mutu Ana Tsaka da Buga Wasan Wani matashi dan Najeriya ya yanke jiki ya fadi matacce a daidai lokacin da yake tsaka da buga tamola. Mutumin mai shekaru 31 bai samu taimakon...

Bincike ya Gano Yadda Ake Cin Zarafin ‘Yan ƙwallon ƙafa mata a Amurka

0
Bincike ya Gano Yadda Ake Cin Zarafin 'Yan ƙwallon ƙafa mata a Amurka   Wani bincike da aka shafe shekaru ana gudanarwa kan zarge-zargen cin zarafi da rashin nuna ɗa'a a manyan ƙungiyoyin ƙwallon ƙafa na mata a Amurka, ya tabbatar...

Hukumar Kwallon Kafa ta Duniya ta Dakatar da Indiya

0
Hukumar Kwallon Kafa ta Duniya ta Dakatar da Indiya   Hukumar Kwallon Kafa ta duniya ta dakatar da Indiya daga shiga harkar kwallon kafa nan take har sai yadda hali yayi. FIFA ta ce ta dauki matakin ne lura da karan tsaye...

Rosell da Bartomeu za su Amsawa Kotu Tambayoyi Akan Cinikin Neymar da Aka yi...

0
Rosell da Bartomeu za su Amsawa Kotu Tambayoyi Akan Cinikin Neymar da Aka yi Daga Santos Zuwa Barcelona a 2013   ‘Dan wasan gaban kungiyar PSG, Neymar Jr. zai je kotu a kan tashinsa daga Santos a 2013. Wata kungiya a Brazil...
- Advertisement -
Latest News
An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire ShugabantaKamfanin Samar da Mai da Iskar Gas a Najeriya Sun Shiga Yajin AikYaƙin Iran: Kayan Abinci ya yi Tashin Gwauron Zabbi - MDDSojoji Sun Ceto Mutane 3 Daga Hannun 'Yan Ta'adda a Jihar Borno