Sadio Mane ya Lashe Kyautar Gwarzon Dan Kwallon Kafa na Afirka na 2022
Sadio Mane ya Lashe Kyautar Gwarzon Dan Kwallon Kafa na Afirka na 2022
Sabon dan wasan Bayern Munich Sadio Mane ya lashe kyautar gwarzon dan kwallon kafa na Afirka na 2022.
Karo na biyu kenan da dan kwallon tawagar Senegal ya...
Jadawalin FIFA: Najeriya ta Koma ta 31
Jadawalin FIFA: Najeriya ta Koma ta 31
Najeriya ta koma ta 31 a jerin kasashe mafi kwarewa a kwallon kafa da Hukumar Kwallon Kafa ta Duniya fitar.
Hakan na zuwa duk da Tawagar ta Super Eagles ta lallasa Sao Tome and...
Najeriya ta Doke Sao Tome da Principe 10-0
Najeriya ta Doke Sao Tome da Principe 10-0
Najeriya ta je har kasar São Tomé and Príncipe inda ta buga wasa na biyu na zuwa gasar AFCON.
‘Yan wasan Super Eagles sun doke São Tomé and Príncipe da ci 10-0 a...
Wanda ya Siya Chelsea
Wanda ya Siya Chelsea
An kammala cinikin Chelsea ga ɗan kasuwar Amurka Todd Boehly kanfam biliyan 4.25.
A watan Maris attajirin Rasha Roman Abramovich ya saka Chelsea kasuwa bayan alaƙanta shi da shugaban Rasha Vladimir Putin.
Boehly cikin wata sanarwa ya yi...
Champions League na 14: Real Madrid ta Doke Liverpool
Champions League na 14: Real Madrid ta Doke Liverpool
Real Madrid ta dauki Champions League na bana, bayan doke Liverpool 1-0 a karawar da suka yi a filin Stade de France da ke birnin Paris din Faransa ranar Asabar.
Vinicius Junior...
Hukumar Kula da Gasar Firimiya ta Kasar Ingila ta Amince da Sayar da Chelsea
Hukumar Kula da Gasar Firimiya ta Kasar Ingila ta Amince da Sayar da Chelsea
Hukumar kula da gasar firimiya ta kasar Ingila ta amince da sayar da Chelsea kan fam biliyan 4.25 da Todd Boehly mai ƙungiyar kwallon baseball na...
Kungiyar Kwallon Lyon ta Fadi Dalilin Sallamar Marcelo
Kungiyar Kwallon Lyon ta Fadi Dalilin Sallamar Marcelo
Marcelo, dan kasar Brazil ya rasa matsayinsa a kungiyar kwallon Lyon sakamakon laifin tusa bainar jama'a.
Rahotanni daga faransa sun nuna cewa ya fusata hukumomin kungiyar kwallon ne bayan tusa a dakin shiryawa.
An...
Kano Pillars ta Doke Gombe United 3-1 a Wasan Mako na 19 a Gasar...
Kano Pillars ta Doke Gombe United 3-1 a Wasan Mako na 19 a Gasar Firimiya
Kano Pillars ta yi nasarar doke Gombe United da ci 3-1 a wasan mako na 19 a gasar Firimiyar Najeriya da suka fafata ranar Lahadi.
Pillar...
Newcastle United na Son Daukar Neymar Daga PSG
Newcastle United na Son Daukar Neymar Daga PSG
An ruwaito cewar Newcastle United na duba hanyar da za ta dauko Neymar daga Paris St Germain a karshen kakar bana.
Newcastle wadda aka sayar da ita, ta saka kudi mai tsoka wajen...
PSG ta Sha Kashi a Gidan Monaco a Gasar Ligue 1
PSG ta Sha Kashi a Gidan Monaco a Gasar Ligue 1
Paris St Germain ta sha kashi da ci 3-0 a gidan Monaco a gasar Ligue 1 karawar mako na 29 da suka fafata ranar Lahadi.
Wissam Ben Yedder ne ya...













