Hukumar Kula da Gasar Firimiya ta Kasar Ingila ta Amince da Sayar da Chelsea

 

Hukumar kula da gasar firimiya ta kasar Ingila ta amince da sayar da Chelsea kan fam biliyan 4.25 da Todd Boehly mai ƙungiyar kwallon baseball na Amurka LA Dodgers ya yi.

Hukumar gasar ta ce masu kamfanin sun tsallake binciken da ta gudanar.

An sayar da Chelsea ne kafin ɗaukar mataki kan mai ƙungiyar Roman Abramovich saboda alakarsa da shugaban Rasha Vladimir Putin.

Yanzu cinikin ya dogara da amincewar gwamnatin Burtaniya da za ta bayar da lasisin cinikin.

 

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here