Gamayyar jam’iyyun hamayya 46 ne da suka hada da babbar jam’iyyar hamayya ta PDP suka ayyana Atiku Abubakar a matsayin dan takararsu na Shugaban kasa a zaben 2029.

Shugaban gamayyar kuma tsohon Gwamnan jihar Osun Olagunsoye Oyinlola ne ya bayyana hakan a babban birnin tarayya Abuja a lokacin da gamayyar jam’iyyun suka yi babban taronsu.

Jam’iyyun da suka zabi Atiku a matsayin dan takararsu sun hada da AA da DPC da MAJA da PANDEL da LP da MPN da ADC da AGAP da PPP da sauransu.

The post Jam’iyyu 46 sun ayyana Atiku a matsayin dan takararsu na Shugaban kasa appeared first on Daily Nigerian Hausa.

latest nigerian news

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com