An Samu Karuwar Cutar Corona a Gurin Masu Bautar Kasa

A kalla masu bautar kasa 138 suka kamu da cutar COVID-19.

Darekta janar na NCDC ne ya bayyana hakan a ranar Litinin.

A cewarsa, NCDC tana aiki tukuru a kan wannan al’amarin A kalla masu bautar kasa 138 ne suka kamu da cutar COVID-19.

Chikwe Ihekweazu, darekta janar na NCDC ne ya sanar da hakan, a lokacin da yana sanar da jami’an kwamitin yaki da cutar korona na fadar shugaban kasa.

A cewarsa, NCDC tana iyakar kokarin ganin ta karasa bude duk wasu sansanin masu bautar kasa da ke cikin kasar nan, The Cable ta wallafa.

Karin bayani na nan tafe…

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here