Jerin Sunayen ƙasashen Duniya da Yunwa ta yi wa Katutu Fiye da Najeriya

0
Jerin Sunayen ƙasashen Duniya da Yunwa ta yi wa Katutu Fiye da Najeriya   Sabon rahoto ya nuna cewa Najeriya ce ƙasa ta 103 daga cikin ƙasashe 121 masu yawan mutanen dake fama da yunwa a duniya. Wannan na nufin duk da...

Yadda Hadimin Atiku ya Caccaki Tinubu

0
Yadda Hadimin Atiku ya Caccaki Tinubu   Mai magana da yawun Atiku Abubakar, Phrank Shaibu ya bayyana Bola Tinubu a matsayin wanda bai cancaci zama shugaban kasa ba. Shaibu ya bayyana hakan ne bayan wata kwabsawa da Tinubu ya yi a wani...

Mutane 11 Sun Rasa Rayukansu Sakamakon Hatsarin Mota a Hanyar Bauchi

0
Mutane 11 Sun Rasa Rayukansu Sakamakon Hatsarin Mota a Hanyar Bauchi   Akalla mutum 11 ne suka mutu wasu tara kuma suka ji raunuka sakamakon wani hatsarin mota da ya auku ranar Asabar a daidai kauyen Hawan Jaki da ke Alkaleri...

Sayar da Abinci Lokacin Yajin Aikin ASUU: Dalibin Ajin Karshe a Jami’ar Danfodiyo ya...

0
Sayar da Abinci Lokacin Yajin Aikin ASUU: Dalibin Ajin Karshe a Jami'ar Danfodiyo ya Rasu   Wani dalibin ajin karshe a Jami'ar Usman Danfodiyo da ke Sokoto, wanda kuma ke karanta aikin likita da tiyata, da ya koma sana'ar sayar da...

Malaman mu za su Fuskanci Wahala Wajen Komawa Jami’o’insu Saboda Basu da Kudin Mota...

0
Malaman mu za su Fuskanci Wahala Wajen Komawa Jami'o'insu Saboda Basu da Kudin Mota - Shugaban ASUU   Shugaban kungiyar malaman Jami'o'i ta Najeriya, Farfesa Emmanuel Osodoke, ya ce mambobin kungiyar za su fuskanci wahala wajen komawa jami'o'insu a ranar Litinin...

Babban Layin Wutar Lantarki na ƙasar ya Dauke Sau 98 Daga 2015 Zuwa 2022

0
Babban Layin Wutar Lantarki na ƙasar ya Dauke Sau 98 Daga 2015 Zuwa 2022   Wasu bayanai da Jaridar Punch ta samu daga kamfanonin rarraba wutar lantarki a Najeriya, sun nuna cewa ƙarfin wutar lantarki na kasar ya ragu da megawatt...

Ebola: Uganda ta Saka Dokar Kulle da Taƙaita Zirga-Zirga a ƙasar

0
Ebola: Uganda ta Saka Dokar Kulle da Taƙaita Zirga-Zirga a ƙasar   Shugaban Uganda Yoweri Museveni ya saka dokar kulle ta mako uku a wasu gundumomi biyu da cutar Ebola ta shafa. Za a rufe wuraren shan barasa da na rawa da...

Hukumomin Iran Sun Bayyana Cewa Sun Shawo Kan Gobarar da ta Tashi a Gidan...

0
Hukumomin Iran Sun Bayyana Cewa Sun Shawo Kan Gobarar da ta Tashi a Gidan Yarin Evin   Hukumomi a Iran sun bayyana cewa an shawo kan gobarar da ta tashi a gidan yarin ƙasar na Evin, sai dai har yanzu babu...

Hukumar EFCC ta Kama Ma’aikatan Banki 12 da Zargin Satar kuɗaɗe

0
Hukumar EFCC ta Kama Ma'aikatan Banki 12 da Zargin Satar kuɗaɗe   Hukumar yaƙi da almundahana a Najeriya ta EFCC ta kama ma'aikatan banki 12 da zargin satar kuɗaɗe a wuraren aikinsu a Jihar Enugu da ke kudancin ƙasar. A cewar hukumar,...

Manomi Yayiwa Wata Mata Yankan Rago

0
Manomi Yayiwa Wata Mata Yankan Rago   Daga Hassana Magaji Ana Zargin Wani Manomi Mai Suna Tafiya da Yiwa Wata Mata Mai Suna Hajjo Yankan Rago, Wanda Yayi Sanadiyyar Mutuwar ta Nan Take. Lamarin dai Ya Aukune a Wani Gari da Ake kira...