Dalilin da Zai Hana Ronaldo Haskawa a Wasan Sada Zumuncin Najeriya da Portugal
Dalilin da Zai Hana Ronaldo Haskawa a Wasan Sada Zumuncin Najeriya da Portugal
Dan wasan Portugal Cristiano Ronaldo ba zai haska a wasan sada zumuncin shirye-shiryen gasar cin kofin duniya da za a fafata tsakanin Najeriya da kasarsa a wannan...
Gwamnatin Kaduna ta Kashe Kasurgumin ɗan Fashin Daji
Gwamnatin Kaduna ta Kashe Kasurgumin ɗan Fashin Daji
Gwamnatin jihar Kaduna, a Najeriya, ta ce ta tabbatar da kashe wani ƙasurgumin ɗan fashin daji da ya yi ƙaurin suna wajen kai hare-hare da satar mutane a yankunan Kajuru da Kachia...
An Naɗa ɗan Najeriya a Matsayin Kocin Tawagar ‘Yan Wasan Amurka
An Naɗa ɗan Najeriya a Matsayin Kocin Tawagar 'Yan Wasan Amurka
An naɗa tsohon mai bugawa Najeriya, Michael Nsien, a matsayin kocin tawagar 'yan wasan Amurka ajin matasa 'yan kasa da shekara 16.
An sanar da naɗin Nsien a shafukan wasanni...
Babu Yadda za a yi Laifin Wani ya Shafe ni – Shugaban EFCC
Babu Yadda za a yi Laifin Wani ya Shafe ni - Shugaban EFCC
Shugaban hukumar yaki da yi wa tattalin arzikin kasa ta'annati EFCC AbdulRasheed Bawa ya ce ya daukaka kara dangane da hukuncin da wata kotun birnin tarayya ta...
Farashin Kayan Masarufi na Ci gaba da Tashi a Ghana
Farashin Kayan Masarufi na Ci gaba da Tashi a Ghana
Tashin farashin kayan masarufi a Ghana ya kai kashi 40.4% a watan Oktoba, daga kashi 37.2% da yake a watan Satumba.
Wani bayani daga hukumar ƙididdiga ta Ghana ya ce farashin...
Gwamnatin Najeriya na Son Rage Cunkoson Gidajen Yari
Gwamnatin Najeriya na Son Rage Cunkoson Gidajen Yari
Gwamnatin Najeriya ta ce tana son ƙara rage yawan fursunonin da ke cikin gidajen gyara hali da ke faɗin ƙasar domin rage cunkoso.
Mai bai wa Ministan harkokin cikin gida na ƙasar shawara...
Gobara ta yi Sanadin ƙona Shaguna 80 a Onitsa
Gobara ta yi Sanadin ƙona Shaguna 80 a Onitsa
Hukumomi a jihar Anambra sun ce shaguna 80 ne suka ƙone a gobarar da ta tashi a kasuwar sinadarai ta garin Onitsha.
Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa mai dauke da...
Shugaba Buhari ya Gana da Sarkin Ingila Charles III a Birnin London
Shugaba Buhari ya Gana da Sarkin Ingila Charles III a Birnin London
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya gana da sarkin Ingila Charles na uku a fadar Buckingham da ke birnin London.
Wannan ce ganawa ta farko tsakanin shugaba Buhari da basaraken...
‘Yan Ta’adda Sun Kai Farmaki Kan Tawagar Atiku a Jihar Borno
'Yan Ta'adda Sun Kai Farmaki Kan Tawagar Atiku a Jihar Borno
Wasu da ake zargin 'yan daban siyasa ne sun farmaki tawagar kamfen dan takarar shugaban kasan PDP, Alhaji Atiku Abubakar.
Majiya ta shaida cewa, akalla mutane 70 ne suka samu...
‘Yan Bindiga Sun Kai Hari Kan Motar Bas a Kan Hanyar Legas Zuwa Ibadan
'Yan Bindiga Sun Kai Hari Kan Motar Bas a Kan Hanyar Legas Zuwa Ibadan
Miyagu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun kai mummunan hari kan motar bas mai mazaunin mutum 18 a kan babbar hanyar Legas zuwa...





















