Nayi Dacen Zaben Okowa a Matsayin Mataimakina – Atiku

0
Nayi Dacen Zaben Okowa a Matsayin Mataimakina - Atiku Dan takarar kujerar shugaban kasa ya jaddada cewa ya yi dacen zaben Okowa matsayin mataimakinsa. Atiku ya taya gwamnan na Delta murnar samun lamban girmamawa daga wajen shugaba Buhari. Har yanzu rikici na...

Ghana ta Ceto ‘Yan Najeriya 21 Daga Hannun Masu Safarar Mutane

0
Ghana ta Ceto 'Yan Najeriya 21 Daga Hannun Masu Safarar Mutane   Ghana ta mayar da ƴan Najeriya 21 gida, bayan ceto su daga hannun masu safarar mutane a Accra babban birnin kasar. A ranar Talatar da ta gabata ne mahukuntan na...

Ban ga ta Yadda Peter Obi Zai yi Nasara ba – Mukhtari Shagari

0
Ban ga ta Yadda Peter Obi Zai yi Nasara ba - Mukhtari Shagari Tshohon mataimakin gwamnan jihar Sokoto Mukhtari Shagari ya ce jam’iyyar Labour ta tuntuɓe shi domin tana son ya zama mataimakin ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar, Peter...

Mun Soke Rajistar Mutane Miliyan 2.7 Wadanda Suka yi Sau Biyu – INEC

0
Mun Soke Rajistar Mutane Miliyan 2.7 Wadanda Suka yi Sau Biyu - INEC Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta Najeria, INEC, ta ce ta soke rajistar mutum miliyan 2.7 waɗanda aka gano sun yi rajistar fiye da sau ɗaya. Shugaban hukumar...

Shugaba Buhari ya Sha Alwashin Kawar da Matsalar Tsaro Kafin ya Sauka Daga Mulki

0
Shugaba Buhari ya Sha Alwashin Kawar da Matsalar Tsaro Kafin ya Sauka Daga Mulki   Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ce yana son ganin ya kawar da duk wata matsalar tsaro da ke addabar ƙasar kafin ya sauka daga mulki. Shugaban ya...

Cutar Kwalara ta yi Sanadin Mutuwar Mutane 117 a Malawi

0
Cutar Kwalara ta yi Sanadin Mutuwar Mutane 117 a Malawi   Yawan masu kamuwa da cutar kwalara a Malawi ya ninka sau uku a cikin wata biyu, inda hukumomi ke fafutikar yadda za su shawo kan matsalar. Ya zuwa yanzu, ɓarkewar kwalarar...

Kimanin Mutane Miliyan ɗaya Ambaliyar Ruwa ta Tagayyara a Sudan ta Kudu

0
Kimanin Mutane Miliyan ɗaya Ambaliyar Ruwa ta Tagayyara a Sudan ta Kudu   Majalisar Dinkin Duniya ta ce sama da mutum 900,000 ne ambaliyar ruwa ta shafa a yankuna 29 na kasar Sudan ta kudu. Ofishin kula da bayar da agaji na...

Bincike ya Nuna Cewa Cutar Corona ta fi Nace wa Tsofaffin Mata

0
Bincike ya Nuna Cewa Cutar Corona ta fi Nace wa Tsofaffin Mata   Wani bincike da masana suka yi a jami’ar Glasgow da ke Scotland ya nuna cewa cutar corona ta fi nace wa mata da suke da yawan shekaru. Kuma a...

Jam’iyyar NNPP ba za Tayi Galaba a Kano ba – Sanata Kabiru Gaya

0
Jam'iyyar NNPP ba za Tayi Galaba a Kano ba - Sanata Kabiru Gaya   Kabiru Ibrahim Gaya yace jam’iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP) ba za tayi galaba a Kano ba. Sanata Kabiru Gaya yana ganin tasowar NNPP ba za ta kawowa...

‘Yan Bindiga Sun ƙone Sashin Hedkwatar ƙaramar Hukumar Ezza ta Arewa a Jihar Ebonyi

0
'Yan Bindiga Sun ƙone Sashin Hedkwatar ƙaramar Hukumar Ezza ta Arewa a Jihar Ebonyi   Miyagun 'yan bindiga sun bi dare, sun cinna wa wani sashin ƙaramar hukumar Ezza ta arewa a jihar Ebonyi, kudu maso gabashin Najeriya. Shugaban ƙaramar hukumar, Chief...