Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Legas na Ci gaba da Bincike Kan Mutuwar ‘Dan Mawaki...

0
Rundunar 'Yan Sandan Jihar Legas na Ci gaba da Bincike Kan Mutuwar 'Dan Mawaki Davido   Rundunar 'yan sandan jihar Legas ta ce har yanzu tana rike da mai kula da Ifeanyi Adeleke dan mawaki Davido wanda ya nutse a wajen...

Tun 2017 Aka Ware wa Aikin Mambila Kudi Amma ba Abin da Aka yi...

0
Tun 2017 Aka Ware wa Aikin Mambila Kudi Amma ba Abin da Aka yi - Sanata Suswam   Kwamitin lura da harkokin wuta na Majalisar Dattawan Najeriya ya bayyana aikin gina madatsar ruwa ta samar da wutar lantarki na Mambila a...

Gobara ta Lalata Wayoyin Intanet a Tsaunin Kilimanjaro

0
Gobara ta Lalata Wayoyin Intanet a Tsaunin Kilimanjaro   Gobarar daji da ta tashi a tsauni mafi tsawo a nahiyar Afirka wato Mount Kilimanjaro a Tanzania ta lalata wayoyin intanet da aka sanya wata uku da ya gabata. BBC ta ga wayoyin...

Ko Gwamnatin Kano ta Rusa Min Gida, Gwamna Zai Sake Gina Min – Rarara

0
Ko Gwamnatin Kano ta Rusa Min Gida, Gwamna Zai Sake Gina Min - Rarara   Dauda Adamu Kahutu yace har yanzu akwai kyakkyawar alaka tsakaninsa da Abdullahi Umar Ganduje. Ana zargin mawakin da cin mutuncin Gwamnonin jihar Kano idan ya fahimci mulkinsu...

Shugaba Buhari da Hafsoshin Tsaro Sun Shiga Ganawar Gaggawa a Abuja

0
Shugaba Buhari da Hafsoshin Tsaro Sun Shiga Ganawar Gaggawa a Abuja   Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya shiga ganawar gaggawa da hafsoshin tsaro a babbar birnin tarayya Abuja. Taron na gudana ne a safiyar yau Litinin, 31 ga watan Oktoba, yayin da...

Na Siyar da Gidajen Mai Guda Biyu Domin Daukar Nauyin Harkokin Rusasshiyar Jam’iyyar NADECO...

0
Na Siyar da Gidajen Mai Guda Biyu Domin Daukar Nauyin Harkokin Rusasshiyar Jam’iyyar NADECO - Tinubu   Bola Tinubu ya bayyana cewa yana daukar nauyin harkokin siyasarsa ne da kudin da ya samu bayan ya siyar da gidajen mansa guda biyu. Tsohon...

Dalilin da Yasa Ayu ba ya Kaunar Sauka da Daga Shugaban Jam’iyyar PDP –...

0
Dalilin da Yasa Ayu ba ya Kaunar Sauka da Daga Shugaban Jam'iyyar PDP - Wike   Rivers - Gwamna Nyesom Wike na jihar Ribas yace shugaban PDP na ƙasa, Iyorchia Ayu, ba ya kaunar sauka daga mukamin ne saboda yana son...

Jami’an Tsaro Sun Kama Masu Safarar ‘Yan Mata 3 Sun Ceto Mata 50

0
Jami'an Tsaro Sun Kama Masu Safarar 'Yan Mata 3 Sun Ceto Mata 50     Rundunar sojin ruwa ta Najeriya ta ce ta samu nasarar kubutar da 'yan mata 50, wadanda ta yi zargin cewa an tilasta musu shiga karuwanci a wasu...

Karyewar Gada a Indiya ta yi Sanadiyyar Kashe Mutane 141

0
Karyewar Gada a Indiya ta yi Sanadiyyar Kashe Mutane 141   Masu aikin ceto na ci gaba da lalubo gawarwakin mutanen da suka nutse a kogi, sakamakon karyewar gada a gundumar Morbi da ke jihar Gujarata, Akalla mutum 141 ne suka mutu...

Jami’an Hukumar Mozambique Sun Kwace Wayoyin Iphone na Jabu Kimanin 1,165

0
Jami'an Hukumar Mozambique Sun Kwace Wayoyin Iphone na Jabu Kimanin 1,165   Hukumomin kasar Mozambique sun ce sun kwace wayoyin iphone na jabu kimanin 1,165, tare da kama wasu mutum biyu 'yan China bisa zargin gudanar da masana'antar, wadda ke Maputo...