Takar Dakon Man Fetur ta ƙone a Adamawa

0
Takar Dakon Man Fetur ta ƙone a Adamawa   Rahotanni daga Yola, babban birnin jihar Adamawa da ke arewa maso gabashin Najeriya na cewa gobara ta tashi a lokacin da wata tankar dakon man fetur ke sauke mai a wani gidan...

Hukumar NAHCON ta ƙara Wa’adin Biyan Kuɗin Aikin Hajjin 2025

0
Hukumar NAHCON ta ƙara Wa'adin Biyan Kuɗin Aikin Hajjin 2025   Hukumar aikin hajji ta Najeriya NAHCON ta ƙara wa'adin biyan kuɗin aikin hajjin bana zuwa ranar 10 ga watan Fabrairun 2025. A cikin wata sanarwa da mataimakiyar daraktar sashen watsa labarai...

Fitaccen Mai Yin Barkwanci a Kafafen Sada Zumunta, Dan Bello ya yi Rijiyar Burtsaye...

0
Fitaccen Mai Yin Barkwanci a Kafafen Sada Zumunta, Dan Bello ya yi Rijiyar Burtsatse a Katsina   Jihar Katsina – Fitaccen mai yin barkwanci a kafafen sada zumunta, Bello Habib Galadanci, wanda aka fi sani da Dan Bello, ya yi abin...

Abin da Najeriya ke Buƙata a Wannan Lokaci Shi ne Addu’a ga Shugabanni da...

0
Abin da Najeriya ke Buƙata a Wannan Lokaci Shi ne Addu’a ga Shugabanni da Al’umma Baki ɗaya - Sanata Goje   Abuja - Tsohon gwamnan Gombe, Sanata Mohammed Danjuma Goje, ya yabawa Shugaba Bola Tinubu bisa yadda yake jagorancin 'yan Najeriya...

An Kashe Sama da Jami’an Tsaro 326 – Rahoto

0
An Kashe Sama da Jami'an Tsaro 326 - Rahoto   Abuja - Akalla jami’an tsaro 326 ne aka ce sun rasa rayukansu yayin gudanar da aikin su a tsakanin Janairun 2023 zuwa Janairun 2024. Jami’an da aka kashe sun fito daga hukumomin...

Majalisar Kano ta Soki Tsarin Rusau da ya yi Sanadin Mutuwar Mutane 4

0
Majalisar Kano ta Soki Tsarin Rusau da ya yi Sanadin Mutuwar Mutane 4   Jihar Kano - Majalisar dokokin jihar Kano ta yi Allah wadai da kalaman shugaban jami'ar Bayero, Farfesa Sagir Adamu ya yi a kan aikin rusau a Rimin...

A Shirye Nake na Tattauna Kai Tsaye da Shugaban Rasha – Zelensky

0
A Shirye Nake na Tattauna Kai Tsaye da Shugaban Rasha - Zelensky Shugaban Ukraine, Volodymyr Zelensky ya ce duk wata tattaunawa da za a yi kan makomar ƙasarsa, wajibi ne a sanya ƙasashen yamma da Amurka da Rasha da kuma...

Saudiyya ta yi Watsi da Duk Wani Yunƙuri na Kwashe Falsɗinawa daga Gaza

0
Saudiyya ta yi Watsi da Duk Wani Yunƙuri na Kwashe Falsɗinawa daga Gaza   Ƙasar Saudiyya ta yi watsi da duk wani yunƙuri na kwashe Falsɗinawa daga yankinsu kamar yadda shugaban Amurka Donald Trump ya ayyana. Saudiyya ta ce ba za ta...

Dangote ya Buƙaci NNPCL da ƴan Kasuwa da su Daina Shigo da Mai Daga...

0
Dangote ya Buƙaci NNPCL da ƴan Kasuwa da su Daina Shigo da Mai Daga Waje   Shugaban rukunin kamfanonin Dangote, Aliko Dangote, ya ce za a daina samun dogayen layuka a gidajen mai muddin dillalan mai suka fara sayen mai a...

ACF ta yi Kira ga Gwamnatin Tarayya da ta Ayyana Dokar Ta-ɓaci kan Wutar...

0
ACF ta yi Kira ga Gwamnatin Tarayya da ta Ayyana Dokar Ta-ɓaci kan Wutar Lantarki   Kungiyar tuntubar juna ta dattawan arewacin Najeriya, ACF ta yi kira ga gwamnatin tarayya da ta ayyana dokar ta-ɓaci kan ɓangaren wutar lantarki a daidai...