2023: Jam’iyyar APC ta Sanar da Ranar Fara Gudanar da Kamfen Dinta na Shugaban...

0
2023: Jam'iyyar APC ta Sanar da Ranar Fara Gudanar da Kamfen Dinta na Shugaban Kasa   Jam’iyyar APC ta sanar da cewa za ta fara gudanar da harkokin kamfen dinta na shugaban kasa na 2023 a ranar Litinin, 10 ga watan...

Magidanci ya Mutu Bayan Shan Kwalaben Burkutu Guda 9 a Plateau

0
Magidanci ya Mutu Bayan Shan Kwalaben Burkutu Guda 9 a Plateau   Wani magidanci a karamar hukumar Bokkos ta Jihar Plateau ya rasu bayan shan kwalaben burkutu guda 9 a Plateau. Rahotanni sun bayyana cewa mutumin da ba a bayyana sunansa ba...

‘Dan Kwallon Kafa ya Yanke Jiki ya Fadi, Ya Mutu Ana Tsaka da Buga...

0
'Dan Kwallon Kafa ya Yanke Jiki ya Fadi, Ya Mutu Ana Tsaka da Buga Wasan Wani matashi dan Najeriya ya yanke jiki ya fadi matacce a daidai lokacin da yake tsaka da buga tamola. Mutumin mai shekaru 31 bai samu taimakon...

Mutane 4 Sun Rasa Rayukansu a Jihar Kogi Bayan Cin Amala

0
Mutane 4 Sun Rasa Rayukansu a Jihar Kogi Bayan Cin Amala   Rahotanni daga garin Mopa da ke jihar Kogi a Najeriya, na cewa wasu mutum hudu yan gida daya sun mutu, bayan kammala cin Amala. Mutanen sun hada da mahaifi da...

Bincike ya Gano Yadda Ake Cin Zarafin ‘Yan ƙwallon ƙafa mata a Amurka

0
Bincike ya Gano Yadda Ake Cin Zarafin 'Yan ƙwallon ƙafa mata a Amurka   Wani bincike da aka shafe shekaru ana gudanarwa kan zarge-zargen cin zarafi da rashin nuna ɗa'a a manyan ƙungiyoyin ƙwallon ƙafa na mata a Amurka, ya tabbatar...

Trump ya Shigar da Karar Talabijin na CNN Gaban Kotu

0
Trump ya Shigar da Karar Talabijin na CNN Gaban Kotu   Tsohon shugaban Amurka Donald Trump ya maka gidan Talabijin na CNN kotu bisa zargin bata masa suna. Trump ya zargi sanannen gidan talabijin din na Amurka da bata masa suna, inda...

Abinda ya Faru da Siyama Mai Shekari 3 a Duniya

0
Abinda ya Faru da Siyama Mai Shekari 3 a Duniya Siyama ta rasu ranar Alhamis 29-09- 2022 kimanin karfe 4 na yamma a dalilin Fyade da wanda ake tuhuma wani Idi (Baba Idi) mai shekaru kimanin 40 zuwa sama, dake...

Kotun Kolin Indiya ta Bawa Mata Damar Zubar da Ciki

0
Kotun Kolin Indiya ta Bawa Mata Damar Zubar da Ciki   Kotun Kolin Indiya ta ce dukkan mata ciki har da marasa aure suna iya zubar da ciki ko da juna biyun ya haura mako 24. Hukuncin kotun ya zo ne baya...

Najeriya za ta Ci gaba da Kasancewa Dunkulalliyar Kasa Guda – IBB

0
Najeriya za ta Ci gaba da Kasancewa Dunkulalliyar Kasa Guda - IBB   Tsohon shugaba kasa Janar Ibrahim Badamasi Babangida (mai ritaya) ya shawarci al'ummar kasar su zama masu kwarin gwiwa da kyakkyawan fata duk da matsalolin da Najeriya take ciki. Najeriya...

Kashe Sojoji: ‘Yan Najeriya Sun Nuna Bacin Rai Kan Bidiyon da ke Yawo a...

0
Kashe Sojoji: 'Yan Najeriya Sun Nuna Bacin Rai Kan Bidiyon da ke Yawo a Shafukan Sada Zumunta   Wani bidiyo da aka yada a shafukan sada zumunta yana nuna gawawwakin sojojin da aka ba da rahoton cewa 'yan bindiga ne suka...