Sayar wa da Rasha Makamai: Koriya ta Arewa ta Musanta Jita-Jitar

0
Sayar wa da Rasha Makamai: Koriya ta Arewa ta Musanta Jita-Jitar   Koriya ta Arewa ta ce bata taba sayar wa da Rasha makamai ba, kuma ba tada shirin yin haka a nan gaba. Gwamnati a Pyonyang na martani ne ga zargin...

Ƙungiyar WAMY da Gidauniyar Malam Inuwa Sunyi wa Mutane 2,700 Aikin Ido Kyauta Karo...

0
Ƙungiyar WAMY da Gidauniyar Malam Inuwa Sunyi wa Mutane 2,700 Aikin Ido Kyauta Karo Na Biyu a Jigawa   A daidai lokacin da al'umma da dama ke yawo da jinyoyi kala-kala tare da su saboda yanayin rayuwar yau, ƙungiyar matasa musulmai...

An Gurfanar da Mutane 47 a Amurka Kan Zargin Almundahanar $250m na Tallafin Corona

0
An Gurfanar da Mutane 47 a Amurka Kan Zargin Almundahanar $250m na Tallafin Corona   Masu shigar da ƙara a Amurka sun gurfanar da mutum 47 kan rawar da ake zargin sun taka wurin almundahanar dala miliyan 250 da aka ware...

2023: Bai Dace ‘Yan Najeriya su Kalla Tikitin Musulmi da Musulmi da Wata Manufa...

0
2023: Bai Dace 'Yan Najeriya su Kalla Tikitin Musulmi da Musulmi da Wata Manufa ba - Kukah   Rabaren Matthew Hassan Kukah na Sokoto yace bai dace 'yan Najeriya su kalla tikitin Musulmi da Musulmi da wata manufa ba. Limamin addinin Kiristan...

Sanata Urji Kalu ya Magantu Kan Batun Tsige Shugaba Buhari

0
Sanata Urji Kalu ya Magantu Kan Batun Tsige Shugaba Buhari   Sanata Orji Uzor Kalu ya magantu a kan batun tsige Shugaban kasa Muhammadu Buhari yayin da majalisar dattawa ta dawo zama a yau Talata. Shugaban masu tsawatarwa a majalisar ya bayyana...

Ina Alfahari da Aikin Goge-Gogen da Nake a Libya Wanda Ake Biyana N100,000 Duk...

0
Ina Alfahari da Aikin Goge-Gogen da Nake a Libya Wanda Ake Biyana N100,000 Duk Wata - 'Yar Najeriya Mai Digiri   Wata budurwa 'yar Najeriya wacce ta kammala digirinta ta tafi kasar Libya inda ta zama mai goge-goge saboda ana biyanta...

Gwamnatin Tarayya za ta Kara Albashin Ma’aikata Saboda Halin Matsin Tattalin Arziki – Ministan...

0
Gwamnatin Tarayya za ta Kara Albashin Ma'aikata Saboda Halin Matsin Tattalin Arziki - Ministan Kwadago   Ministan Kwadago Da Daukar Aiki, Chris Ngige, ya bayyana cewa gwamnatin tarayya na shawarar karin albashi ga dukkan ma'aikata a Najeriya saboda wahalar rayuwar da...

Ina Farin Cikin Ganin Irin Nasarorin da Ake Samu a Karkashinka – Shugaba Buhari...

0
Ina Farin Cikin Ganin Irin Nasarorin da Ake Samu a Karkashinka - Shugaba Buhari ga Marwa   Nasara bayan nasarar da Janar Buba Marwa (rtd) yake samu a NDLEA ya burge Muhammadu Buhari. Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya kira shugaban hukumar NDLEA...

‘Yan Sandan Jihar Jigawa Sun Kama Mutane 2 da Ake Zargi da Garkuwa da...

0
'Yan Sandan Jihar Jigawa Sun Kama Mutane 2 da Ake Zargi da Garkuwa da Mahaifiyar Sanata Abdulkarim Abdulsalam   Jigawa - Yan sanda a Jihar Jigawa sun kama mutane biyu da ake zargi da kashe jami'in hukumar shige da fice da...

Jiga-Jigan PDP Sun Sauya Sheka Zuwa APC a Jihar Kebbi

0
Jiga-Jigan PDP Sun Sauya Sheka Zuwa APC a Jihar Kebbi   Rahoton da muke samu daga jihar Kebbi na bayyana cewa, wasu jiga-jigan PDP sun sauya sheka zuwa APC. Jam'iyyar APC a jihar ta karbe su, ta kuma ba su damar fadin...