Tinubu ‘Dan Takarar da ya Cika Abin da Ake Bukata – Shettima

0
Tinubu 'Dan Takarar da ya Cika Abin da Ake Bukata - Shettima   Tsohon gwamnan Borno, kuma abokin Bola Ahmad Tinubu na APC, Kashim Shettima ya bayyana kadan daga dabi'un abokin takararsa. Shettima ya ce Najeriya na bukatar shugaba mai dabi'u uku...

Rasha ta yi Martani Kan Rashin Gayyatarta Jana’izar Sarauniya Elizabeth

0
Rasha ta yi Martani Kan Rashin Gayyatarta Jana'izar Sarauniya Elizabeth   Jami'an ma'aikatar diflomasiyyan kasar Rasha sun ce rashin gayyatarsu jana'izar Sarauniya Elizabeth bai dace ba. Gwamnatin ta Rasha tace ofishin jakadancin Birtaniya ta aike mata da sakon daliln rashin gayyatarsu. Masarauta da...

Kuma Dai, Kotu ta Dage Zaman Gwamnatin Tarayya da ASUU

0
Kuma Dai, Kotu ta Dage Zaman Gwamnatin Tarayya da ASUU   Kotun Ma'aikata Ta Kasa ta dage zaman karar da gwamnatin tarayya ta shigar kan kungiyar Malaman Jami'a (ASUU) zuwa ranar Litinin 19 ga Satumba, 2022. A zaman da akayi ranar Juma'a,...

Yi wa Sarauniya Elizabeth Fatan ‘Mutuwa Mai Radadi’: Morgan ya Mayarwa da Anya Martani

0
Yi wa Sarauniya Elizabeth Fatan 'Mutuwa Mai Radadi': Morgan ya Mayarwa da Anya Martani   Har yanzu dai ba a dena cece-kuce ba game da fatar mutuwa mai radadi da farfesar Najeriya mai zaune a Amurka, Uju Anya ta yi wa...

Har ila Yau, Jami’ar NOUN ta Karyata Jita-Jita Game da Daukar Ma’aikata Aiki

0
Har ila Yau, Jami'ar NOUN ta Karyata Jita-Jita Game da Daukar Ma'aikata Aiki An jawo hankalin Jami’ar Budaddiyar Jami’ar Najeriya (NOUN) zuwa wani labari a wani gidan yanar gizo da ta kira kanta www.opr.news mai taken “NOUN Recruitment 2022/2023 Application...

Ambaliyar Ruwa ta Janyo Asarar Gidaje Sama da 200 a Jihar Benue

0
Ambaliyar Ruwa ta Janyo Asarar Gidaje Sama da 200 a Jihar Benue   Ambaliyar ruwa ta janyo asarar gidaje sama da 200 a Makurdi babban birnin jihar Benue da ke arewa ta tsakiyar Najeriya. Jaridar Punch a Najeriya ta ruwaito babban sakataren...

‘Dan Takarar LP, Obi ya Ziyarci Goodluck Jonathan

0
'Dan Takarar LP, Obi ya Ziyarci Goodluck Jonathan   Dan takarar shugabancin Najeriya a karkashin jam'iyyar Labour Peter Obi ya ziyarci tsohon shugaban Najeriya Goodluck Jonathan A wata sanarwa da ya wallafa a shafinsa na Tuwita ya ce ya ziyarci tsohon shugaban...

Tabbas Zamu Kawo Karshen Rikicin PDP Gabanin Babban Zaɓen 2023 – Sanata Wabara

0
Tabbas Zamu Kawo Karshen Rikicin PDP Gabanin Babban Zaɓen 2023 - Sanata Wabara   Muƙaddaahin shugaban kwamitin amintattu na jam'iyyar PDP, Sanata Wabara, yace tabbas zasu kawo karshen rikicin PDP. Yayin ziyarar da suka kai wa gwamna Abiya, Wabara yace zasu yi...

Yadda Matashi Mai Shekarau 24 ya Mayar da Motarsa Zuwa Jirgin Sama Mai Saukar...

0
Yadda Matashi Mai Shekarau 24 ya Mayar da Motarsa Zuwa Jirgin Sama Mai Saukar Ungula   Wani matashi ba'indiye mai suna Mithilesh Prasad ya sauya wata 'yar motarsa zuwa jirgin sama mai saukar ungulu. Matashin dan shekara 24 ya yiwa motar kare-karen...

2023: Kotu ta Umarci INEC da ta Wallafa Sunan Akpobio a Matsayin ‘Dan Takarar...

0
2023: Kotu ta Umarci INEC da ta Wallafa Sunan Akpobio a Matsayin 'Dan Takarar Sanata na APC   FCT Abuja - Wata babban kotun tarayya da ke Abuja ta umurci hukumar zabe mai zaman kanta, INEC ta amince kuma ta wallafa...