Dakarun Najeriya Sun Abkawa Boderi da ‘Yan Bindiga Musti a Kaduna

0
Dakarun Najeriya Sun Abkawa Boderi da ‘Yan Bindiga Musti a Kaduna Shahararren dan bindiga Boderi Isiya ya tsallake rijiya da baya, yayin da sojojin Najeriya suka bindige babban kwamandan sa na biyu da wasu mayaka da dama. Jami’an tsaro sun sanar...

Sheikh Gumi ya Caccaki DSS Kan Abin da  Sukai wa Tukur Mamu

0
Sheikh Gumi ya Caccaki DSS Kan Abin da  Sukai wa Tukur Mamu Malamin addinin Islama, Sheikh Ahmad Gumi, ya caccaki hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) a jiya a kan abin da ya kira zaluncin da aka yiwa abokinsa Malam...

Yajin Aiki: Gwamnatin Tarayya ta Maka ASUU a Kotu

0
Yajin Aiki: Gwamnatin Tarayya ta Maka ASUU a Kotu Rikicin da ya barke tsakanin gwamnatin tarayya da kungiyar malaman jami’o’i (ASUU) da ta rufe jami’o’i da yawa sama da watanni bakwai zai koma kotun masana’antu a ranar Litinin mai zuwa. Kungiyar...

Dalilin da Yasa na Koma Jami’ar da na Kammala Digiri Nace a Bani Kudina...

0
Dalilin da Yasa na Koma Jami'ar da na Kammala Digiri Nace a Bani Kudina - Matashi   Sabon bidiyon matashin da ya koma jami'ar da ya kammala digiri yace a bashi kudinsa ya bayyana. A faifain bidiyon, matashin ya bayyana irin keburan...

Tukur Mamu ya Magantu Bayan an Kama Shi a Masar

0
Tukur Mamu ya Magantu Bayan an Kama Shi a Masar Matawallafin jarida, Tukur Mamu ya magantu da jaridar Najeriya bayan da aka kama shi a kasar Masar. Ya ce ba a kama shi da kayan aikata laifi ba, don haka bai...

Mun yi Nasarar Warware Saɓanin Atiku da Wike – Isah Ashiru Kudan

0
Mun yi Nasarar Warware Saɓanin Atiku da Wike - Isah Ashiru Kudan   Ɗan takarar kujerar gwamnan Kaduna a inuwar PDP, Isah Ashiru Kudan, yace sun yi nasarar warware saɓanin Atiku da Wike. A jiya ne, Ashiru da takwarorinsa masu neman kujerar...

Matar da ta yi Kokawa da Damisa Domin Ceto ‘Danta da Indiya

0
Matar da ta yi Kokawa da Damisa Domin Ceto 'Danta da Indiya   Indiya - Wata mahaifiya ta yi kokawa da damisa da hannunta domin ceto danta mai rarafe daga bakin damisa, kamar yadda jami'ai suka sanar ranar Laraba, rahoton Channels...

Jerin Lokutan da Manyan ‘Yan Takaran Shugabancin Najeriya Suka Marawa Atiku Baya

0
Jerin Lokutan da Manyan 'Yan Takaran Shugabancin Najeriya Suka Marawa Atiku Baya   Atiku Abubakar ya dade yana neman zama shugaban Najeriya, wannan ne karo na shida yake yin takara. ‘Dan takaran shugaban kasar na PDP ya tabe shiga zabe a karkashin...

Shugaba Buhari ya Jagoranci Taron Majalisar Zartarwa a Fadarsa da ke Abuja

0
Shugaba Buhari ya Jagoranci Taron Majalisar Zartarwa a Fadarsa da ke Abuja   Shugaba Muhammadu Buhari ya jagoranci taron majalisar zartarwa a fadarsa da ke Abuja wanda aka saba gudanarwa duk ranar Laraba. Manyan jami'an gwamnati da dama ne suka halarci taron...

Mata 4 Sun Rasa Rayukansu Bayan Kifewar Kwale-Kwale a Jigawa

0
Mata 4 Sun Rasa Rayukansu Bayan Kifewar Kwale-Kwale a Jigawa   Rundunar 'yan sandan Jihar Jigawa ta tabbatar da mutuwar wata yarinya 'yar wata bakwai da wasu mata hudu bayan da kwale-kwalen su ta kife a karamar hukumar Guri. Mai magana da...